# Mkutano na Tinubu na mpango dhidi ya Tinubu Must Go

- Original post: https://www.twitter.com/i/status/2123836377502564358
- Source account: [@SadiqMaunde](https://x.com/SadiqMaunde)
- Source language: Swahili
- Duration: 5:16
- Published: 2026-11-22
- Canonical URL: https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go

## Transcript

[0:00](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go) Tinubu Masgo. Kamar yadda al'umma suke bukata, Tinubu Masgo dai dar Allah.

[0:06](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=6) Al'umma kun ga posting dina da shi Tinubu.

[0:10](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=10) An tahayya-hayya, an tahayya-hayya. Amma kun san shi jagoranci in mutane suna fuskantar kamar matsala ce, sai kai shiru, su gama me?

[0:18](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=18) Su gama maganganu su kai kuma sai ka zo ka fahimtar da su.

[0:21](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=21) To wannan jahilin da ni kap Arewa ba wanda zai iya.

[0:25](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=25) Amma zan baku takaitaccen labari. Lokacin da muka je muka yi taro a jihar Sokoto muka tashi hankalin al'ummar Najeriya, amma wanda suke adawa da cigaban al'umma, sai hankalinsu ya tashi.

[0:38](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=38) Aka fara yayi a gayyaci shugaban kungiyar kare mutunci zuwa tafiyar APC.

[0:43](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=43) Sharfaddin ya kira ni a waya cewa man ya za yi, ya za yi, kaza da kaza, ka zo mu zauna domin me?

[0:48](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=48) Domin a zo a amfana a jam'iyyar APC. To kun san kowa da fahimtar shi.

[0:53](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=53) Na zo na samu barista na fada mai ga abin da yake faruwa, barista ya dau ni ta na ce, kana ji cewa bari kawai sai mun dawo jihar Kano.

[1:00](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=60) Muka dawo jihar Kano, muka zo aka dinga tambaya.

[1:04](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=64) Sharfaddin yake ta ba ni kira na ce barista fa mutanen nan sun matsa.

[1:07](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=67) Amma kamar dama ce a wajen ya kake gani.

[1:10](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=70) Aka yi shawarwari da dukkanin yan tafiyar Tinubu Masgo kan ya za yi, ya za yi, aka ce to ba damuwa.

[1:15](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=75) Je ka kalli go don ka je ka gano misali yadda ake tafiyar da abu, abubuwan nan tunda abu ne wanda har dai na ciwa mutane kwarya, ya dama al'umma, daga baya sai mu zo mu je da rai.

[1:27](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=87) To alhamdulillah muka tafi ko kuma in ce na yadda za mu je aka siya min ticket muka zo na je ina jira sa airport sai ga Sharfaddin da shi da Dan Bello sun zo.

[1:36](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=96) Muka tafi tare da ni da Dan Bello muka je airport da su muka sauka a garin Abuja.

[1:41](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=101) Muna sauka muka tafi wani apartment type nan Batati muka je.

[1:45](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=105) Muka je muka zauna aka dinga ya za yi a hadu da shi Tinubu tunda ni dama gaskiya daidai ba ma san da wa za a hadu ba.

[1:53](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=113) Ka ce to da shi za a hadu. Muka yi kusan kwana biyu ya saka mana appointment.

[1:57](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=117) Dan Bello ya dauwa ya kira shi ya ce mana za mu gan shi karfe tara.

[2:03](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=123) Muka je muka jira shi kusan awa daya, amma dai ba mu shiga meeting da shi ba sai karfe kusan sha daya.

[2:08](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=128) To bari a dai wannan bayarin ma da kuka gani da su.

[2:11](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=131) Mun je tare, ba ni na kawo su wurin nan ba, tafiyar su daban, tawa daban.

[2:15](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=135) Su wannan Jannatulun da ta yi kuka wajen Atiku.

[2:18](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=138) Tafiyar su daban, tawa daban. Muka zo, dan muka tsaya ofar gidan shi Tinubu, Dan Bello ya dauwa ya kira shi ya ce mun kara so, ya ce to mu shigo.

[2:27](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=147) Muka je muna shiga, aka ce man ni na tsaya tunda tafiyar ta daban su ma ta su daban suka je suka tattauna abin da ya kamata.

[2:34](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=154) Ni ma muka shiga meeting da su. To ni tsarin da aka zo da shi tafiya ce wadda za a kirkiro kungiya wadda aka ce za a ban jagorancinta, mu je me?

[2:44](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=164) Mu hadu kan matasa tunda an san shugaban kungiyar kare mutunci na al'umma ne kuma matasa da kudinsu ma fitowa suke ni in jagorance su mu yi taro.

[2:52](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=172) Za a ban tafiya akan a zo a dakile tafiyar Tinubu Masgo.

[2:58](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=178) Sai kan bala'i wannan amana ta al'umma. Ita ake so a yi tsillatilla da ita kuma da ni.

[3:03](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=183) Ni ko irin ku ni za a ba da ni wannan cin amanan.

[3:06](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=186) Yanzu da ko wanda wallahi a Najeriya in zai kashe naira miliyan dari biyar ya samu daukar da tara ke samu, ku yi sami yadda tara ke samu a wajen talakawan Najeriya wallahi zai kashe.

[3:16](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=196) Sai ni? Akan yan kalilan wanda kudin ma su kawai su wanda aka ba Tinubu ma sun kashe nasu.

[3:22](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=202) Na tabbata. To ni ko wace irin jaraba ce wannan za ta same ni.

[3:26](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=206) Na ce to shi ke nan, haka ce za a zo a yi taro a jihar Kano, za a gayyaci matasa su zo wajen, a iyo, a iyo, a ba wasu rigar Tinubu Masgo su saka, a kone ta da miya, an yi banner din wancan tafiyar, an an shi tafiyar Tinubu Masgo zuwa jam'iyyar APC.

[3:47](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=227) Na ce to shi ke nan. Da aka yi wannan aka lamunci.

[3:51](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=231) Muka fito tare da ni da Dan Bello da shi Sharfaddin muka fito daga gidanshi, muka dawo, muka dawo hotel.

[4:01](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=241) Bayan mun towa a cikin mota, mun dawo cikin apartment din mu semi, sai shi Tinubu ya kirawo Dan Bello kan cewa a tura mai wannan hotuna da muka yi a gidansa.

[4:13](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=253) Tura ma a wayar Sharfaddin aka yi. Sharfaddin kuma ya tura wa Dan Bello duk da ni na san cewa mu iya hotunan mu suka tura ko video voice din su bai fita ba, yana mu ne ya fita.

[4:22](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=262) Suka yi posting, aka tura shi Tinubu suka yi posting, ni ma na yi posting.

[4:26](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=266) Ina jin mutum kafin su yi ma ni na yi posting saboda ni na san me?

[4:29](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=269) Saboda ni na san ga abin da ya kawo ni. Kuma haka kurum ba zan zo in jawo kai na zagi da wata tsiniwa ka kurum ba.

[4:35](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=275) Wai don me? Ba don talaka ba, sai don abin da zan amfana ba zai yiwu ba.

[4:41](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=281) In na ga comment comment din jama'a wadda na san fusata ce, to ku kwantar da hankalinku.

[4:45](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=285) Mu a kodayaushe muna gwagwarmaya ne kan al'umma.

[4:48](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=288) Mu wannan gwagwarmayar da na ga muku wallahi in kuka kai, sai dai ku yi fatan fa'adakairi sabida shugaban kungiyar kare mutunci ya kare muku mutunci saboda me?

[4:56](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=296) Saboda yadda kuka yi dada wannan tafiya da aka dauko ta Tinubu Masgo, wadda ba daban haka ba, da an samu ga garumar matsalar da kowa zai daga hannu a Arewa cin Najeriya gabaki daya.

[5:08](https://www.translate.mom/transcript/fmx8PbyJ1Q52/sw/mkutano-na-tinubu-na-mpango-dhidi-ya-tinubu-must-go?t=308) Amma Allah dai bai bada sa'a ba, tunda addu'a ce kuma da fatan alkairi da kuke, saboda haka ni na ma duk wanda ma ya zagen ma a comment na.
