# Mjadala kuhusu Tinubu, Kaskazini mwa Nigeria na haki ya kupiga kura

- Original post: https://www.twitter.com/i/status/2117361335801655567
- Source account: [@Nigerians_New](https://x.com/Nigerians_New)
- Source language: Swahili
- Duration: 5:18
- Published: 2026-11-03
- Canonical URL: https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura

## Transcript

[0:00](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura) Me Tinubu yayi wa Arewa ne ake masa kyara haka?

[0:02](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=2) Babu, tsiyata me yayi. Duk wata hanya da wani mutum zai iya bi ya ji daɗin rayuwarsa, ya samu sa'ida, Tinubu ya toshe ta ko ya lalata ta ko kuma in tana da mamura, ya ɗauka ya kai can yankinsu.

[0:13](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=13) Amfanin katin zaɓe, a matsayin ka ɗan ƙasa, an fita hakkin ka, an ba ka dama ka je ayi maka katin zaɓen nan.

[0:22](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=22) Abin da ake so ka yi da shi shine idan zaɓe ya zo, ka je ka nuna wannan kati, a ba ka takarda wadda za ka je ka kaɗa kuri'a ka da ita, ka zaɓi wanda kake so mace ko namiji, musulmi ko kirista, wanda ranka ya kwanta wanka da shi ko kuma wanda kake da sha'awar jam'iyyar shi.

[0:39](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=39) Ko? Sai jiya nan abin ya riga ya zama tsiya.

[0:43](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=43) An daina, an daina mutunta abin da mutane suka zaɓa.

[0:48](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=48) An daina. An rufe takardun? Shekarata uku kenan ban da shi. Ba ma uku ba, wajen shekara goma.

[0:53](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=53) Amma wasu 'yan siyasa su ce duk wanda yake mallaki katin zaɓe yana nuna alama ya, ɗan ƙasa ne kuma yana kishi ƙasar.

[0:58](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=58) To ni baƙo ne ku kora'n.

[1:03](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=63) Ba wanda zai nuna mun Najeriya. Ki sa ni koma gidane zamana a ƙauyen mu.

[1:08](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=68) Ji sauran Najeriya naba muku. Kana nufin a kotun Najeriya baya wannan?

[1:13](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=73) Wai inda ita. Ba ga Nijar ba sai in koma Nijar ayi.

[1:18](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=78) A kan rashin katin zaɓe? Hmm. Me Tinubu yayi wa Arewa ne ake masa kyara haka?

[1:23](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=83) Babu. Nan? Babu, tsiyata me yayi. Tsiyata me yayi. Ya tadde mu da kayan mu na gado, ya kwashe ya kai ƙasar su.

[1:32](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=92) Duk wata hanya da wani mutum zai iya bi ya ji daɗin rayuwarsa, ya samu sa'ida, Tinubu ya toshe ta ko ya lalata ta ko kuma in tana da mamura, ya ɗauka ya kai can yankinsu.

[1:44](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=104) Yi tunanin abubuwa da yawan da Sardauna ya mutu, kafin ya mutu, ya yi mana a nan Arewa. Duk wani abun da yake yana da amfani, Tinubu ya kwashe ya je ya kai masa can.

[1:53](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=113) Wanda ake ganin amininka ne, abokinka ne kuma kun yi ma'amala tare da shi. Tsohon shugaban Najeriya, Marigayi Muhammadu Buhari, ya kawo Tinubu ya zama kamar abokin gadinsa.

[2:04](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=124) Kuma yanzu ka zo kana cancakar Tinubu da Buhari ya ajiye ta.

[2:08](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=128) Ka ga cewa ba ka riƙe zumunci ba? Ko shi Buhari ba ai nakan cancakai.

[2:14](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=134) Ko shi. Kuma ba ni da wata shaidar ta ce ashe ya kawo Tinubu.

[2:19](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=139) Ba ni da wata shaidar. Kai kana da ita? Mm-hmm.

[2:22](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=142) Don Allah. Cewa Buhari ne ya kawo- Buhari ya kawo Tinubu.

[2:27](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=147) Ba ya ɗaga shi har ya riƙa shi zai neman zaɓe ba?

[2:29](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=149) Anyi haka? To nan. Ba a ɗaga hannun Ibrahim Shekarau ba kafin ya zama gwamna.

[2:36](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=156) Anyi haka? Na'm. Anyi? Mutane suna jinƙa.

[2:40](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=160) A'a, na ce anyi? Na'm. Ibrahim Shekarau bai wa Buhari batilci ba?

[2:44](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=164) hatsiyar siyasa kenan. Batulu sun yi yawa.

[2:48](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=168) Daidai, daidai lokacin ake ganin dattawan Arewa suna tugoyin bayan Tinubu, waɗanda suke sa'an nan ko sun girme ka, a ciki har an gano wani shima dattijo a Kano kusan mai shekara ɗari.

[2:58](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=178) Amma kai a, a ga shi ko Tinubu ne bai zo ganka ba ne ko kuma ba ku gana da shi ba ko wasu wakilansa.

[3:04](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=184) Shaida kake cewa ba ka yin sa. Ba haka ba ne.

[3:10](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=190) Ki wancen wanda yake kace a shekara wajen ɗari, yana yaba wa Tinubu yanayi. Akwai dalili.

[3:17](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=197) Tinubu ya san da shi, shi ma ya san da Tinubu.

[3:20](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=200) Ni ban, na san da Tinubu saboda ina ji a jikina.

[3:23](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=203) Tinubu bai san da ni ba saboda ba abin da zai tsine namu.

[3:27](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=207) To dai muka taba gaisawa da shi. A watan biyar na shekarar alif ɗari, shekarata 2012. Mun haɗu da shi a Talatan Mafara, babban birnin jihar, ah, babban birnin jihar Zamfara.

[3:42](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=222) Sakkwato. A'a. Zamfara? I. To nan muka haɗu da shi. gwamna Abdulaziz Yar'adua lokacin yana gwamna ya gaiyace shi, ya je ya buɗe wa ɗansa hanyoyi wanda ya gina a cikin garin Talatan Mafara din. Ni kuma lokacin na wa Abdulaziz Yar'adua din kamfen, na je mun yi intabiyu da shi. Nan ne muka haɗu da Tinubu.

[4:03](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=243) Ka san Abdulaziz Yar'adua kenan? Eh na san shi. Dai na san abin da na san ni game da shi.

[4:09](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=249) Kuna iya magana da shi? Akwai yanzu in ka ba ni lambar shi.

[4:13](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=253) To misali, me yake ganin yana jawo kuɗi yana rinjayar aƙida ta siyasa yanzu?

[4:19](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=259) Tunda abun da kuka ke faɗa, watakila waɗannan dattawa da ake gani suna goyon bayan Tinubu magana ce ta abin hannu.

[4:26](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=266) Ba ka da, me yake, me yake rushe wa wannan aƙidar idan taku?

[4:29](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=269) Zalime wa yake nake tsammani game da abun duniya.

[4:33](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=273) Da kuma rashin ɗayan ta Allah. Allah shi ke azurtawa. Shi ne yake ƙuntata wa ko ya talauta.

[4:39](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=279) Ba wani mutum a doron duniyan nan wanda zai kwadaita mun abun da zan ɗauka in ƙyale abun da na san cewa shi ne mutuncina, shi ne zamanina lafiya. Wallahi ba shi.

[4:49](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=289) A kome. A kome. Wallahi babu. Wallahi, wallahi babu. Babu abin da ban gani ba.

[4:56](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=296) Ba kuma mutane- Ya kamata da ta irin ka su yi wannan ƙiraran?

[5:00](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=300) To ai ga shi nayi. A irin wasu- Wanda yake jin zai iya talata ya kiza samun ya zo ya tare ni.

[5:06](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=306) In da shi. Wallahi babu. To Allah ya sauke ka lafiya. Kuma ki yarda a koma ku?

[5:12](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=312) Allah ya yarda. Sai ma na tsaya a gona tukuna.

[5:16](https://www.translate.mom/transcript/ud1HKNp25oLS/sw/mjadala-kuhusu-tinubu-kaskazini-mwa-nigeria-na-haki-ya-kupiga-kura?t=316) Tukuna godiya.
