Hausa transcript

A'uzu billahi minash shaitanir rajim. Bismillahi

rahmani rahim. Al'ummar duniya, muna yi muku

sallama irin ta addinin Musulunci. Assalamu

alaikum wa rahmatullahi ta'ala wa barakatuhu.

Wa amma ba'adu, 'yan uwana Musulmi fadin Najeriya,

fadin Afirka da duk inda kuke, fadin Afirka

da kiyamma, babba da yaro muna wa kowa da kowa

fatan alheri insha Allahu. Sunan namu dai ba

sai mun fada ba. Duka wanda ya gan mu, ya san

dai ko wane ne insha Allahu Ta'ala. Ya san dai

Muhammad Bello Turji ne ya sake fitowa a wannan

kafata, su wanda suke mika sakon su da koken

su zuwa ga gwamnatinmu ta Najeriya mai albarka.

Yau Allah ya sa ta gyara. Mu bi'iznillahi Ta'ala,

insha Allahu Ta'ala kuma za a ci gaba da zaman

lafiya. Kuma idan ba a samu aka sai haka, bi'iznillahi

Ta'ala an san dai ko waye Muhammad Bello Turji,

ba ma sai fadi sauran kudurorin ba. so ne in

isar da wani sako wasu mutane da maida... al'ummar

Najeriya rayukan mu, mu 'yan Najeriya kamar

yashi. Wanda ke biyo gulbi yana wucewa, haka

suke maida rayukan mu ana kashe mu. Su zo suna

ta cewa kai kai kansa a kai kaza, kai kai kansa

a kai kaza. ji tsakanin wani zauna gari banza

wanda bai san aiki ne ba, Murtala Asada ya maka

wannan matawalle... ya zo ya maka wannan Murtala

Asada kotu, ji wani zauna gari banza, wai shi

ana kiran shi Musa Kamarawa ya zo yana fadi

yana da wata shaida ta wata shaida. To wallahi

Musa Kamarawa, ashe kai ka tabbatar dan ta'adda

ne kai kenan ashe. Mun yarda da gwamnatin jihar

Zamfara ta sa aka yi sulhu tare da mu wa. Amma

ni gaskiya magunguna cikin kashi uku da ka fada

wallahi karya kake yi mani. farko ka ce mun

zo gidan gwamnatin jihar Zamfara, an ba mu kudi

naira miliyan talatin. To ni wallahi, wallahi

tunda nake a duniya Matawalle bai taba ban naira

miliyan biyar ba. Kuma ba kare Matawalle bane

nake yi, a duniya ba wani wanda fi rashin kauna

wanda ya fi Matawalle saboda lokacin gwamnatin

Matawalle, ko kowa bai sani ba kai shaida ne.

Kai shaida ne rana daya sai da muka rufe mutum

saba'in, mace da namiji, kan-kan-kanan 'yan

yara duk ga su nan, an yanka masu bama-bamai

an kashe su. A zamanin gwamnatin Matawalle aka

yi muna wannan. A gidan mu ka sani, kuma a zamanin

gwamnatin Matawalle aka kama baba aka kai Kurfi,

yarin bai ci bai sha ba. Kuma kai shaida ne

ka sani. To wace kauna zan wa Matawalle?

Amma abun da ka fada, ni ba a unhwani da suna

domin a wa wani sheri ko kuma a wa wani wata

hudda. Matawalle mun tabbata an yi sulhu. Kuma

ni in ga kake duk magana yana ya kare kai wurin.

Da ni da Allah ka ji karrai mai girma kachalla

Halilu wanda ya baya a wannan duniya tamu ta

yanzu. To yanzu nake tabbatar ma da cewa nan

ka tabbatar munafikin Allah. To shewalli kenan

da ya bamu miliyan talatin din kai ka rike su.

Mu shaida ne ka ga ni da ni da Moyi Sidi mun

je mun ga Matawalle ido, amma wallahi ni Matawalle

bai ban miliyan uku ba. Ina iya rantsuwa da

Kur'ani wallahi tallahi bai ban ba. Amma ka

zo ka ce miliyan talatin, wallahi karya kake.

A nan karya kake wannan gabar. To kuma dussa

da kake magana, sulhu aka yi aka ce an yardajejeniya.

Ba mai sake taba wani, aka ba kwamitin kunamaki

yaya ku sai muna dussa. Kuma duk buhu abun da

an ka baka nawa, ni baka naira dubu dari shida

da hamsin, kenan kyauta aka baka ka ka dussan.

Kai, wallahi Musa ka ji tsoron Allah ka fadi

gaskiyar abun da ka sani. Wannan ba mai dorewa

bace. Wannan duniyar ko ban ma ita aka yi aka

kashe Matawalle ba wani abun da za ka zo ka

dawwama bane, ka fahimta ko?

Abun da muke son ma mu mu fahimta, in 'yan ta'adda

aka yi bita kai wallahi Musa ai uban ka ake

kamowa. Tsohon gwamnan jihar Sokoto. Mu muna

da cete-ku-cen cewa da shi da Yarima su duk

bala'in da an ka haddasa a jihar Zamfara da

Sokoto, a kama su su bada labarin waye ya sare

rugagen mutane Fulani. Waye ya kirkiri 'yan

banga, waye ya kirkiri wadanda ke kashe Fulani.

Wallahi Musa kamara wa, ni wa ka sani san ka.

Bari in tambaye ka a gidan ku da kake zaune,

a gidan ku da kake zaune Isa Local Government,

a kilomita daya da gidan ku. Baka san yammacin

Dan Gwandi akwai mashekarin Hillani wanda ake

kira Malasawa, uban ka ya sa ya sai aka sare.

Baka san Bingabale ba?

Uban ka ya sa ya sai aka sare. Baka san Rai

Mache ba?

Uban ka ya sa ya sai aka sare. Baka san Tusar

Biri ba?

Duk gabacci Isa da nake wannan maganan. Wallahi

Musa kuma har kace akwai wani wanda ya kare

kici jihar Zamfara wanda ya wuce uwayen ku?

Subhanallahi wa iyazu billahi. To lokacin da

babu Matawalle a mulki, lokacin wannan shehi,

wa ke daukan nauyin mu?

Mu fa mun zo daga Rabbil Alamina ne, ka fahimta

ko?

Kuma kai ka sani, ba wani mutum mai daukan nauyin

mu. In sheri za ku yi to mu ba a siyasa da mu,

kuma ba mu tare da 'yan siyasa. Mu mun zo daga

indallahi ne, ka fahimta ko?

Ba a haka kai da ni a wa wani sharri, Matawalle

ya cuce ni kuma bar shi da Rabbil Alamina.

End of transcript · 935 words · machine translated

iPhone app Translate videos on your iPhone Paste a TikTok, Instagram or X link, add subtitles in your language and save the video to Photos.

Read any video in your language

Paste a link from X, TikTok, YouTube or Instagram. You get a page like this one.