Hausa → English transcript

All right, I’ll get back to you.

You know I don’t even know if you’ve ever heard the word“ cabal.”

Have you ever heard it when people say“ cabal,”“ cabal,”“ cabal,”

there is“ cabal,”“ cabal”?

It’s a group of people who are the ones running the government, not you.

Have you heard that saying? What would you say about it?

Even your wife talked about them the other day. That is her business.

That shows this is democracy,

meaning everyone can say whatever they want. But talking is one thing,

for them to say what the“ cabal” came and planned and forced me to do.

They should say the same thing.

End of transcript · 111 words · machine translated

Original transcript (Hausa)

Yauwa, to zan dawo ma. san ban san ko ka taɓa jin maganar "cabal". Ka taɓa jin maganar ana maganar "cabal", "cabal", "cabal", akwai "cabal", "cabal". Wata rukunin mutane ne su suke jan ragamar gwamnati ba kai ba. Wata rukunin mutane ne su suke jan ragamar gwamnati ba kai ba.

Ka taɓa jin maganar nan? Me zaka ce a kan shi? Har da uwargidanka ma ta yi maganar su kwanan baya. Wannan ruwanta. Wannan ya nuna dimokuraɗiyya ta kenan wato kowa ma yana iya faɗin abin su faɗi abin da "cabal" ɗin suka zo suka shirya suka tilasta ni yi. Su faɗi abu ɗaya.

iPhone app Translate videos on your iPhone Paste a TikTok, Instagram or X link, add subtitles in your language and save the video to Photos.

Read any video in your language

Paste a link from X, TikTok, YouTube or Instagram. You get a page like this one.