Akwai mutane da ba su gaskata da wannan jarida da ɗan gote kafani. There are people who don't believe in this investment in a small company.
To amma suna ɗari-ɗari, suna riƙatar ci tabbaci daga But there are hundreds of them, they need assurance from
ɓakin almasani wane irin tabbaci za ka iya ba su a misali? an expert. What kind of proof can you give them, for example?
Eh, duk kasashen shi in ka yi irin wannan, ka yi abun da ake Yes, in every country, if you do this, you do what is
cewa IPO. called an IPO.
Kana yin IPO ne, duk wanɗai siki ƙananan ƙananan su ne za When you do an IPO, all the little investors will
su ma ba. also be given shares.
Manyan da kika ba wa, The larger investors you give shares to,
wanɗa kika za su nema ki, ba su samu dika ba. those who apply to you, won't receive all of them.
Amma ƙananan ƙananan wanɗa kike zai siyar naira dubu hamsin, But the small ones you sell for fifty thousand naira,
wani zai sayi naira dubu ɗari da sama su, su ne za a ɓace wannan. someone will buy for one hundred thousand naira or more, they are the ones who will be given this.
Ba su ma ba su. Give it to them too.
Sana'ar ragon. The ram business.
So za su samu. Kuma kaman nake faɗa wannan So they will get it. And as I was saying, this
shaha ce wanɗa in ka rika ka duba, share, if you keep watching it,
mun zo yanzu ana naira ɗari biyar da ashin da biyar. has now reached five hundred and twenty-five naira.
Wannan shaha ɗin a farar dinki zata zo ta zama This share, in the future, will become
dubu goma ma. as much as ten thousand naira.
Kadai ne. To in kana da ita, ka siya ta koma dubu That's all. So if you have it, buy it, it will become a thousand
goma. Da can kasa naira Twenty-five million naira.
miliyan biyar. Yanzu ta zo ta zama naira miliyan It has now become fifty-something million naira.
hamsin da nawa. Ka ga ya ka zama arziki? You see how it has become expensive?
Yes. Koma amfani ka sai da shi. Kuma wannan rashin sai da Yes. Go use it and buy it. And this not buying it
ita ɗin ba zai zo ya hana ka yin aikin da will not come and stop you from doing the work
kike yi ba. that you do.
Kana da wannan shaha, ko don lokacin aka biya kuma ka iya zuwa You have this salary, or when the time comes to pay and you can go,
ba zaka ji you will not feel
tsoron, ah, devaluation ba. afraid of, uh, devaluation.
So because zaka isa ba, zaka isa ba ko So because you can afford it, you can afford it
different in naira ko different in dollar. whether it’s in naira or dollars.
In kana da ɗa a makaranta a If you have a child in school in
Ingila England,
misali, for example,
ko wannan an samu karyewar arziki mu karye wan kuɗi, and there is an economic downturn and our money falls,
Allah ya saba ba don God forbid,
azzaki. To kana da wannan ayi, ah, abun you have this, uh, thing
da kake karɓa a dala ne. that you receive in dollars.
So ɗanka ba zai zo ya zo, kada rate ya zo ya yi kamar wanɗa yake So your child will not have to come back, if the exchange rate becomes like it
yayi. has become.
Koma ka tuna daga ɗari huɗu muka tafi dubu ɗaya da ɗari takwas. Remember, we went from four hundred to one thousand eight hundred.
Mafiya yara an dawo da su gida. To abun da muke so mu hana ke Many children were brought back home. So what we want to prevent you from doing
nan irin wannan. Like this one.
Yes. To naga wani sosai sosai. Yes. Then I saw one very clearly.