Transcript · Hausa → English
Hausa → English transcript
It is the government.
Every time she calls the embassy, she says this should be revoked,
this intimidation.
He should be expelled. Diplomatic relations should be cut.
A yanke hulɗan jakadanci.
Because this is an abuse of our freedom.
Someone over there will say no,
if we cannot deal with these terrorists, then what is wrong with
getting someone powerful who will deal with them?
Someone might say that.
Allah told us in the Qur'an,“ Sayaqulu al- sufaha'u
mina al- nasi ma wallahum an qiblatihimu allati kanu' alayha.”
mina al- nasi ma wallahum an qiblatihimu allati kanu' alayha.”
There are foolish people, whose thinking is shallow, they are short- sighted.
They cause more destruction than the real terrorists themselves.
There is no country this man has entered
without being expelled.
He will definitely be expelled.
This man's hands are stained with the blood of people,
little children and women.
So if you are seeking Allah's help,
Barawo ya shigo maka gidan ka sai kaje
and then you go and bring the king of thieves, saying he will drive the thief
kore maka ɓarawo? Alhali a duniya akwai zaɓi.
Whoever emigrates in the way of Allah will find on earth many places of refuge
and abundance. There are many options. We have people, recently you
saw how Kano… kicked out the internal police, right?
Did you not see men and women? What do they need?
Only weapons.
We can obtain these weapons through many channels.
We get them from China, from North Korea, from Russia, we get them from anywhere.
mu samo daga ko ina. Zamu iya.
End of transcript · 266 words · machine translated
Original transcript (Hausa)
Hukuma ce. Duk lokacin zata kira ambasada tace a janye wannan tsoratarwan. A kore shi. A yanke hulɗan jakadanci.
Domin wannan cin zarafin ƴancin mu ne. Wani can zai ce a'a, in waƴannan ƴan ta'addan bamu iya maganin su, to meye laifin an samu wani mai ƙarfi wanda zai yi maganin su? Wani zai iya faɗan haka.
Allah ya gaya muna a cikin Qur'ani, Sayaqulu al-sufaha'u mina al-nasi ma wallahum an qiblatihimu allati kanu 'alayha. Akwai wawayen mutane, wanda tunanin su ɗan ƙarami ne, gajeren tunani gare su. Wanda yafi ɓarnar da ƴan ta'addan gasken suke yi.
Wannan mutumin nan ba ƙasar da ya shiga ba a kore shi ba. Sai an kore shi. Wannan mutumin hannun shi dumu-dumu da jinin mutane, ƙananan yara, mata.
Har in kana neman taimakon Allah da mujirimi zaka nemi taimakon Allah? Barawo ya shigo maka gidan ka sai kaje ka ɗauko sarkin ɓarayi wai shi zai zo ya kore maka ɓarawo? Alhali a duniya akwai zaɓi. Wa man yuhajir fi sabilillahi yajid fi al-ardi muraghaman kathiran wa sa'a.
Akwai zaɓi mai yawa. Muna da mutane, kwanan nan kuka ga Kano suka yi... suka hori ƴan sandan ciki ko? Baku ga mazaje ba da mata? Me suke buƙata? Makami kawai. Makamin nan zamu iya samo shi ta hanyoyi da yawa.
Mu samo daga China, mu samo North Korea, mu samo daga Russia, mu samo daga ko ina. Zamu iya.