Man Denies Being a Thief, Asks for a Woman's Phone and Runs Away

Innalillahi, barawo! Haba Hajiya. Ni da ganina kice barawo? Ai ban yi kama da

barawo ba ne Hajiya. Ai da ganinki kina da kyau, so zan sace miki waya? Haba.

Kyakkyawa mace irin ki?

In ba damuwa ko zaki ban lamba in kira wani don Allah? Eh, zo karba nan. Yauwa.

Gashi wayar tawa ma ba caji wallahi.

Toh. Kin ga...

ta dauke ma. In ba damuwa ko zan sa a wayar ki? Toh gashi amma dai ba caji.

Ko ke ma ba caji ko? Anga Nasiru. Gashi... Ta dauke wayar ma. Toh. Kawo...

in ban wayar in sa lambar. Yauwa in sa miki a nan? Eh sa a nan. Okay ba damuwa,

Anga Nasiru. Toh, da alama kuna sa magana. Hajiya, wannan mutumin fa?

Eh yauwa, wani hanya ne? Kai! Ya gudu fa! Innalillahi...

Ya gudu wallahi. Yana nan fa ya tsaya. Ya wuce. Ina ya yi?

End of transcript · 148 words

iPhone app Translate videos on your iPhone Paste a TikTok, Instagram or X link, add subtitles in your language and save the video to Photos.

Read any video in your language

Paste a link from X, TikTok, YouTube or Instagram. You get a page like this one.

© 2026 TranslateMom Transcripts Sources Pricing Legal