0:00

Masu laifi wanda an watsi shi ko ina, gaskiya ba mu san su ba.

0:07

Mu a nan muna cikin kotun hankali, gaskiya wannan kawai mun ji shi, mun ji daga Face, daga TikTok, mutane suna faɗi haka, gaskiya mu a nan ba mu ji ba, ba mu ji ba.

0:23

Masu laifi mun yarda in akwai mai laifi cikin mu, dauka saka mashi.

0:28

Muna tare da Allah, muna tare da gwamnati, muna bayan gwamnati, muna ƙarƙashin gwamnati.

0:34

Wannan kuwa ya san da haka. Mu mun tarda mun samu mai laifi cikin mu, ba zan zabe ina a kan banza ba.

0:43

Gaskiya, za mu nuna wannan yana da laifi.

0:47

Za mu tashi mu kama shi. In abu ya fi ƙarfin mu, za mu shaida ma gwamnati. Muna bayan Allah, muna bayan gwamnati.

0:56

Eh, na biyu, ya kamata tarihi mutane masu ilimi, masu yawan shekaru, ƙanana, ai masu yawan shekaru suna da labari. ƙanana, samari waɗanda suka tashi ba su da labari wannan.

1:11

Ni ina so mu baku labari. Mu laraba mahami, ai kuna tune da mutane su yi lissafi, kullum lokacin, eh, ɗeme kun bi. Eh, yau dai shekara talatin, mun tashi mun tsaya a tsayin daka a ƙarƙashin gwamnati. Mun kama ma ikun gwamnatin Niger a lokacin shugaban jaha, ai ya san da haka.

1:40

Wannan masu tufat ba su sani ba. Mun yi wanda mun tsaya, mun rasa ra'ayun mu fiye da mutum ɗari biyu da hamsin.

1:48

Mun rasa duk iyamu. Don a Niger ta samo kotun hankali. Wannan tarihi yana rubuta a gobe.

1:57

Wuri jihadi haka al’ummar Niger shugaba yana da sani wannan.

2:02

To, banda wannan wallahi mutane wanda masu jan fata ko daga ina aka kama su da makami, dumu dumu, wallahi al'azimi ba mu san su ba.

2:18

Muna so al’umma su sani wanda aka kama shi a ƙasan waje ya zo ƙasanmu a Niger, aka kama shi da laifi, wallahi mun yarda kuma muna bayan Allah, muna bayan gwamnati.

2:32

Gwamnati ya kama shi. Balattanasu na ƙasashen waje su zo su bata ƙasanmu.

End of transcript · 334 words

iPhone app Translate videos on your iPhone Paste a TikTok, Instagram or X link, add subtitles in your language and save the video to Photos.

Made with TranslateMom

TranslateMom transcribes and translates videos from X, TikTok, YouTube and Instagram. Paste a link and you get a page like this one, in your language.

Transcribed with TranslateMom. Paste any video link to get subtitles and a transcript in your language.

© 2026 TranslateMom · AI video translation and subtitles Transcripts Sources Pricing Legal