Hausa e Fulani: identità musulmana e moschee condivise
Kare da mu.
Kuma Turawa su zai girmance cewa mutum biyu na da addini iri guda, da
bafulatani da bahaushe.
Ko'ina suke, me nane? musulmai ne.
An shirya sa a ƙirƙiri sunan ganamu, da baya baya 1936.
1936 aka kira wa yarbawa Hausa Fulani.
Abinda ka ce Hausa Fulani, ace yanzu Hausa Fulani ne,
ma'ana mai sallah ne.
Bai su ɗaya ke sallant.
Da an ga sallah da Bahaushe da Fulani su ke sallah.
Waga daraja da Allah ya baku, ya ɗaukaka ku, ya mai da ku
ƙasar da kowa sam musulunci da ke dashi, in ya sa za ku yi ɗanɗanin
minti ɗaya
kuma ku dai gyara. Duk
Najeriya inda ke da masallaci, babu
masallacin Fulani.
Duk Najeriya har yau babu masallacin Hausawa.
Wani ya ce in naje Enugu ina ganin masallacin Fulani.
Na kawo tashi da mota lasu ki in na zo
umuhaya. Na zo Enugu na tsaya kan baya.
Da kuma kuɗin jayayya kana ɗan boko. Dole ka ba wa
kuɗi shike kauri kai.
Babu, babu karya suke yi. Babu masallacin Fulani, sai dai
Fulanin Hausa da Hausa da Fulani su ke
masallaci.
Su ne ƙabilanci basu da ƙabilanci duniya.
Zaman su tare, kada
su daban, harshe daban, wuri guda suke sallah.
Jama'a, mun ji tashi uwaye mu haka.
Ko ina akwai mai ɗan Kano ke da wani gari
da an da masallacin Fulani daban da na
Hausa daban, ya kawo.
In ya amsa Fulatanci, liman ci.
Ko waye? In ya amsa Bahaushe ne, ko waye?
Wannan haɗin kai da Allah ya kawo mana, shi ya sa ba a ƙaunarmu ba a zomo.
So aka hawa ki mu. An yi mana 'yan uwa manya.
Waɗanda
sun shahara ga addini,
sun mari gayun Bahaushe karɓan addinin musulunci Allah masa gafara.
An ga duk waye?
Yarbawa.
Yarbawa ai sun rigaya karɓan addinin musulunci.
Ka bari sun rigaye ne.
Sai dai su zo musu, su yi zo mana. Da suna addini.
Masallacin da aka fara yi na farko duk wasu Afirka, Oyo aka yi shi.
Oyo aka yi shi.
Ai akwai wani birbe, in ya murtaye babu musulmai
ne, amma ya rubuta "Old Oyo Empire" da "New
Oyo Empire",
JF Akanda yayi wannan bayani, shekarar sittin da huɗu.
Kai man, tun nan,
Yarbawa musulmai ne, musulmai muke.
Sai ku bi gwanon ban banci. Duk garin da abba bakasa akwai masallacin
Fulani. Yarbawa.
Sokoto akwai masallaci wanne?
Yarbawa. Minna akwai masallaci Yarbawa.
To kai man, yanzu dabam ɗaya Hausa Fulani baku imani
haɗe a wuri guda.
Ku da Allah an jarabawa ba ƙabilanci ba.
Ga kun yawa in ka
zo kaman ka je Europe State, in ka ce Fulani ne
zallah, amma ba su yi masallacin Fulani, sai dai masallacin kaza, masallacin kaza.
Kai in tabbata muku da Allah ku yi haƙuri.
Kai in don ni ba musulunci na karanta ba, za su sami kurakurai cikin bayanai na.
Ko Sokoto babu masallaci sai ɗan hodiyo.
Da baya, da baya a ɗago shi. Yau shekara casa'in da biyu.
Da bani shof zam, sai dai ga masallaci.
Dan ma ilimi ne. Ya san bala'i bala'i.
Garin ne ke sallah.
Amma bayan ya rasu, Allah masa gafara, bala'i ya biyo mana.
Akwai masallacin Bello, akwai masallacin Wakilo akwai nawa da wa.
Mun kai tara birbe.
Ba mu san ba daga nan ƙabilanci yake shiga
mu
End of transcript · 551 words