Panawagan para sa Pagkakaisa at Responsableng Pulitika sa Hilagang Nigeria

Eh siyasa, eh dole siyasa. Me ne siyasa?

You convince me into your conviction.

Eh, ka zaya wa hankali na in jira a yanka ko

in

biro a yanka, shine siyasa. Ba haɗa ba,

castigation,

ai ta giba, hassada,

shari.

Kana cikin falaƙi da nashi,

ba ajizi ba ne, dukku sani.

To wannan tahiya da za ku yi, wallahi, wallahi, sai kun girmama

mutum, kun so mutum, kun yi tare da mutum, Allah zai tare

da ku.

An ce, yayan ƙasa, ya kamawa muhidin,

mai, mai bayani kuma sha'awura ce.

From the Holy Quran, even, even the Bible.

"The best man amongst you is who

suppresses his interest in the interest of others."

Amma is no more.

Why?

Karkashin wace tahiya?

Ya ce ban canza muku, sai kun canza.

Mun canza.

Ban buɗe wani abun ciki sai ai castigating wa ne, a lalata wa ne,

a ansha arziki wa ne, ai wane shari. Why?

Why all this?

Director general you are on board now.

Ba waye nakan tsine ba. The whole country.

Kuma mu ya he ne, dole mu kama, mu kama gaskiya.

A gaya mu duk inda za a je a gaya. Wallahi sai kun so mutum, kun

taimaki mutum, kun yi tare da mutum, kana Allah zai so ku, ya

yi tare da ku, ya taimake ku.

Ko wane ne ka yi. Na ce, ko wane ne inda za ka,

za ka yi wulaƙanci ga mutum, wallahi sai ka ga abin da za ka so.

Siyasa ai ba hauka ba ce.

Eh, convince me into your conviction.

Shine siyasa, zo bari in girmama. Ya halatta ka yi ƙarya

ka ji daɗin matarka.

Ka yi ƙarya ga facial baya samun lafiya.

Ka yi ƙarya wajen yaƙi, zane gaba sai ce, ayi marani.

Du'a na ya halatta. Amma ƙarya ta irin wannan, ka zo

ummah ka san ban yi, Allah sai ya tambaye mu wallahi,

wallahi.

Ni iya ka sake, duk inda za, bacina in yi buɗe suna, har da gaskiya.

Kuma I said from the Holy Quran,

akwai mai

gyara mani?

Baba mai gyara mani.

Gaskiya na ce, mu zama uwa ɗaya, uwa ɗaya,

kaɗu mu rarrabu, wallahi ta farraku.

Saboda me? Saboda ya san farraƙa haɗari ne.

Hausa na ce, "Asai bangon wa ya tsage."

To yanzu

ƙadangare yake shiga, ba raƙumi yake shiga ba.

Bangon mayasa yake.

North West, North West, North West way awe.

Porom, porom, porom, Northern Porom, Northern way Porom way

awe.

Way awe. An hana mun noma. An ka je Kaduna ina

GSC,

ina, ina, ki zo kamfani,

this two land licensing. Saboda me?

Mu kuma mun yi shiru. Way are the elders.

We have to talk.

We have to talk. Sai mun tashi tsaye.

Ba waye in zama in hau scraper, in hau mota mai

billowy.

In taya ingila, in taya wane ne. Ba shi ba ne. Taimakon mutum.

Ya hi ka yi ka taimaka kanka.

Ka ba da, Allah zai ba ka.

Ka hana, Allah zai hana ka.

Ka taimaka, Allah zai taimaka ma.

End of transcript · 503 words

iPhone app Translate videos on your iPhone Paste a TikTok, Instagram or X link, add subtitles in your language and save the video to Photos.

Read any video in your language

Paste a link from X, TikTok, YouTube or Instagram. You get a page like this one.

© 2026 TranslateMom Transcripts Sources Pricing Legal