Musa Kamarawa Ya Yi Bayani Kan Alaƙarsa da Turji a Hira da ’Yan Sanda
Me sunanka?
Sunana Musa Kamarawa. Shekarunka nawa da haihuwa?
Talatin da uku. Ina aka haife ka?
An haife ni a Kamarawa, karamar hukumar mulki
ta Isa dake jihar Sokoto. Kai wani yare ne?
Ni yaren Bahaushe ne. Kana da ilimin boko?
Ina da ilimin boko. Ilimin Arabiya fa?
Ina da ilimin Arabiya. Me addininka?
Addinin Islama. Da akwai abun da muke kira cautionary
word wato alamin gargadi. Kana so in yi maka
da Hausa ko in yi maka da Turanci?
Ina so ka yi min da Hausa. yi niyyar gabatar
da karanka a gaban kotu. Shin kana da bayani
da zaka yi?
Ina da bayani. Ba tare da mu 'yan sanda muna
tozarta maka bane ko bisa ga alkawari don ka
gaya mana gaskiya. Amma duk abun da ka ce, yadda
muka dauka a rubuce, haka muke video recording
naka. Shi kuma zai kasance shaida a kanka gobe
in muka gurfanar da kai kan bincike da muke
yi a kanka kan fashi da makami, garkuwa da mutane
don ansan fansa wato kidnapping. Alaka da miyagun
bindigu masu kirar AK-47 da AK-49, ko role shanu
wato cattle rustling, da kuma kisa da ake ta
yi ana kona garuruwa. Zaka yi bayani ba tozarci?
Zan yi bayani. To kana iya bayani mashi. Sunana
Musa Kamarawa. An haife ni a Kamarawa, karamar
hukumar mulki ta Isa dake jihar Sokoto. yi makarantar
primary, Sarkin Gobir Model Primary School dake
garin Isa. yi makarantar secondary ta nan Government
Day Secondary School Isa, Sokoto. daga nan zarce
zuwa Jami'ar Usman Danfodio dake Sokoto. Mahaifina
Alhaji Muhammad an haife shi a Kamarawa. Yana
da kanne biyu, Alhaji Daudu da Alhaji Abubakar.
Mahaifiyata an haife ta a garin Bafarawa, ta
fito daga zuri'ar Alhaji Dalhatu Bafarawa. Wanda
tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru
Bafarawa, yana biye ta da ga baya. Sannan Alhaji
Abubakar Dalhatu Bafarawa, sannan wani Bafarawa.
Sannan akwai Hajiya Tumba, akwai Hajiya Sahara,
akwai Hajiya Hasi, akwai Hajiya Safara. Ni a
dakinmu ga mahaifiyata an haife mu biyar. Akwai
babban yayenmu Bashar, akwai Halilu wanda yake
Kurmani, akwai Sa'idu, akwai Aminu, akwai ni
kaina Musa. Akwai Basharu shine babba dakinmu
yanzu haka wanda take wurin 'yan sanda. Domin
ana bincikeshi akan 'yan sanda neman shi shekara
daya ta wuce akan shigowa da hada kai da immigration
a shigo mashi da bindigogi. Wadanda an shigo
da su kuma ya sayar da su zuwa ga Malam Ila
da Dan Ade da Masta. Kuma shaida an yi haka.
Kuma tabbatar yanzu haka neman shi ake yi. Wanene
Turji?
Turji babban dan ta'adda ne dake dajin Kagara
daga nan abun da ya kai Fakai. Turji ya shahara
wurin garkuwa da mutane, da kisan mutane da
korar shanu a arewacin Najeriya gaba daya wanda
sananne ne kowa ya san shi. Menene alakarka
da Turji?
Turji amini ne. Ina waya da shi, kuma idan abu
ya faru ina kira ne, kuma shi ma yana kira .
Babban amini ne. Ka ce Turji suna garkuwa da
mutane, suna korar shanu, suna kai hari ga kauyuka
suna kashe mutane. Haka ne. Idan suka yi kidnapping,
a wasu wurare suke ajiye mutane?
Idan suka yi kidnapping suna kai mutane can
daji wurin gidajensu su ajiye mutane. Sai an
biya kudin fansa. Ah in suka yi kidnapping din
nan, wani irin abinci ne suke ba mutane suke
ci?
Shinkafa ce suke bada wa da fara. Wani irin
kamfani?
Wanda ake nomawa ko dai kamfani?
Eh shinkafa 'yar gwate. Miya fa?
Ba miya. Ba miya. Ainihin ka sana'ar me kake
yi?
Ina smuggle gwanjo da maganin sauro mutanen
Kanawa, kuma daga nan ina sawo shinkafa da mai
ina shigowa da su ina sayarwa. Kana iya mana
bayani akan irin bindigogi da suke rikewa a
wurin?
Eh lallai suna rike maye-mayen bindigogi. Akwai
AK-47, akwai wanda ake daurawa ga mota, akwai
kuma wata mai kundu wadda ake harbin jirgi da
ita. Wanda sune bindigogin da suke rikawa. Kuma
dukkaninsu zaka ga suna rika ita wanda ake cewa
Maduna. Sai dai karamin yaro wanda bai dade
da dauka ba shine ake ba AK-47. Bayan wannan,
muna son ka yi mana bayani akan uniforms din
da suke amfani da su da takalma, ya ake yi yana
kaiwa a gare su?
Da kuma magunguna da suke sha, kuma suke ma
kansu allura kafin su je wurin barna. Eh lallai
duk sana'ar da suke yi duk hullar da suke suna
hada kai da hausawa. Don ba abun da suke sai
sun hada da bahaushe. Tun daga informanci a
basu labarin gari... ...sai sun yi da bahaushe.
Abincin da suke ci sai sun yi da bahaushe. Uniform
sai sun yi da bahaushe. Hatta shanun da suke
zuwa su saya, kuma hausawa ne suke zuwa suna
sayen su. Su ne suke kusa to wa?
Su idan suka sato sai hausa su zo su sayi a
hannun su. Ka yi mana bayani akan uniform da
takalma da magani. Eh uniform suna samun su
akwai wani Dr. Abubakar Hashimu Kamarawa. Yana
sayo musu takalmi, yana sayo musu da kaki sojoji
da 'yan sanda. A hannun shi suke sayen su. Kuma
akwai chemist, duk wadannan kauyukan babu garin
da babu chemist. Akwai shi a Kamarawa wani yaro
Yahaya yake sare da chemist din shi Abubakar
Hashimu. Akwai su Kagara wadanda manta sunan
yaron, akwai su Dan... akwai su Dan Gwandi,
akwai su Manawa. Duk yara ne 'yan ainihin jihar
Sokoto ke zuwa su yo karatu School of Health
Technology Gwadabawa ko su karanto Medical Lab
Science su dawo su bude doci. Su kuma yaran
nan suna zuwa suna sayar musu da Pentazocine
wannan allura da suke yi ta canza tunanin su
su je su yi ta'addanci. Su kuma suna zuwa suna
sayen ta a shinkafi hannun Mukhtari Ajiya da
Faburo. Faburo din nan da Mukhtari Ajiya
sunan chemist ne ko dai sunan mutane ne?
Sunan mutane masu mallakar chemist din ne. Shi
Faburo wani iri ne shi?
Nyamuri ne shi. Mukhtari Ajiya fa?
Shi dan cikin garin Shinkafi ne. Kana iya mana
bayani yaya tsarin yaran sa suke?
Shi aminin ka me sunan shi ne?
Turji. Lallai shi Turji a gidan nan inda yake
zaune a kalla yana da yara sun kai dari a hannun
shi. Sai kuma sub-branch da ya yi, yaran da
ya haifa ne ko dai yaran 'yan bindiga?
Yaran 'yan bindiga ne yake dauko wa yana koya
musu bindiga yana basu bindiga. Wannan wurin
shi yana rike da manyan bindigogi irin wadanga
mota da wanda ake daurawa mota da ta harbin
jirgi da AK-47. Sannan a gidan Jaja, wurin gidan
Jaja, yaran shi sun kai su nawa?
A kalla yara nesa da shi sun kai dari. Suna
sa uniform ne yaran?
Suna sa uniform. Wasu irin uniform suke sa?
Suna sa uniform din sojoji da 'yan sanda. Ya
suke yi su bambanta kansu tsakanin su uniform
din su da ma'aikata?
Basu da bambanci. Abun da zaka gane ko ga hanya
kaga su kace ba ma'aikata bane, dauda. Saboda
shi ma'aikaci yasa su bisa ka'ida kuma yasan
darajar kaki, zai wanke ya gyara. Su kuma sai
sun yi datti da yawa. Ka ci gaba da bayanin
ka. Eh sannan kuma shi daga nan banda wadannan
yaran da suke gaban shi yana da a nan bangaren
Isa akwai Danwaro, akwai Umaru Nagona. Wadannan
'yan bindiga a kalla... ...babu wanda bai da
yaro hamsin hamsin a gaban shi. Sai kuma a gidan
Jaja, wurin gidan Jaja akwai Sani Black, akwai
har Aminu Kanawa, yaran sa ne. Akwai Ibrahim
Sanda, wadannan duk wanda zai wani aiki ta'addanci
sai ya nemi Turji. Kuma shi ya haddasa su, ya
assasa su. Har hanyar da ake biye gidan Jaja
wadannan su ne. Su ke aikatawa kuma yanzu sun
dawo tsakanin Isa da Sabon Birni su ke aikata
wannan ta'addanci. A wani gari ne aka kashe
'yan sanda?
An kashe 'yan sanda da sojoji a garin Dama,
kasar Gatawa dake Sabon Birni Local Government.
Ka iya tafiya wajen gari bayan kashe 'yan sandan
nan?
Eh haka ne. Mu yi tracking naka mun bika har
Abuja don mu kama ka mu bincike ka dalilin kashe
su. Su wa suka kashe su?
Turji ya kashe su. Da su Dan Bokolo da su Ingar.
Shi ma Dan Bokolo kace lani mai zaman kaine
a wurin?
Yana da yara sun fi dari da hamsin a karkashin
shi. Me dalilin tafiyan ka din nan?
Banda dalili. Shi Abu Doctor... Abu Doctor Kamarawa?
Bayan mun kama ka, ya kira ka kun yi bayani.
Ya kira ni ga waya, yana hannun ku kuma sa handsfree,
yake ce min an ga motar 'yan sanda wurin gida
. Don Allah wa ne ka fada wa?
ce yana ina?
Ya ce min yana barikin sojoji, ya fito. Wani
barikin sojoji?
Barikin sojoji da ke Sokoto. Me kake yi ciki?
Ya ce shi dai yana bariki wurin mai gidan shi
soja. Har ya sake kira daga baya kuma sake sa
handsfree tare da ma'aikatan ku. Ya ce don Allah
ina ina?
ce gani nan dade ban sau, ina so don Allah ya
zo mu hadu, akwai bayanin da zan ba shi. Ya
ce ba zai yi magana da ni ba sai ya ban sojan
mai gidan shi, mun yi magana da sojan mai gidan
shi. Soja ya ce min, ya ce min kai Alhaji Musa
an ce 'yan sanda a wurin gidan ka. ce ni ba
gida ba, ban nan ma yanzu da ina so in gan shi,
daga nan dai ya kashe waya, bai sake bi ba.
Kwamandojin Turji da ke gaban shi, da wa da
wa da wa ne ne?
Kannai ne, akwai Doso... Kannen shi ne uwa daya
uba daya, akwai Susani, Duna, yana wurin Turji.
Sai a bangari ne nan gehen Kagara, akwai kwamandoji
su Dan Bakkwalo. Wanda Dan Bakkwalo a kalla
yara ne su kai dari da hamsin ko sufi. Akwai
Bingi, akwai Bello Dan Buzuzu, su ma wadannan
babu wanda bai da yaron da ya wuce ya yi hamsin
hamsin. Akwai abun da muka gani a wayan ka.
An kashe sojoji da daddare an yada... ...an
dauki hoton an tura maka. Haka ne, Kabiru Maniya
ne, duk in yayi abu, wanda ya shiga rashin kyautawa,
kawai tsaf sai ya tura min a WhatsApp. Akwai...
banda Kabiru Maniya, waye ke tura ma abubuwa
kuma?
Akwai Alasha Dari. Alasha Dari ya... akwai conversation
din da muka yi da shi, cewa an kama wani gurgutaccen
barawo... ...abokin shi wanda ake ce ma Mujama'a.
So yana kokarin ya za'ayi a binciko... Mujama'a
din yana ina ne?
Mai jama'a, mai jama'a lokacin yana hannun 'yan
sanda. Ka san Atarwatsa?
Ina san Atarwatsa yaron Turji ne. Ya... meye
tsakanin ka da Atarwatsa?
Abun da alaka da Atarwatsa... Kai, meye sunan
ka?
Bashar Audu. Bashar Audu kai dan ina ne?
Ni Tsondu nake. Tsondu a wace kasa?
Bakin goda ne. Kana Nijar ne ko kai dan Nijar
ne ko Najeriya?
Dan Nijar ne. Da me muka kama ka?
Da taba da kwayoyi. Kayan taba da kwayoyin ina
zaka kai su?
so a Tarwatse ne. Taba wani iri ne?
Wiwi ce. Ka yi so Atarwatse ne?
Eh. Atarwatse yana ina ne?
Yanzu yana nan ne wajen... abun nan... wajen
Isa da... ...sabon birnin nan sukayi. Meye sana'ar
Atarwatse?
Ta'addanci da jinapin. Toh, zamu dakata daga
nan. Inda akwai wani bayani, zamu ci gaba da
video recording naku. Musa. Allah ya taimake
ka. Bayanin ga da kayi, ina fatan kayi ne ba
bisa ga tursasawa ba... ...ko bisa ga wani alkawari.
Ba tursasawa ba, ranka ya dade, ba bisa alkawari
ba, sai dai ina da alfarmar da nake roko. yi
ba daidai ba, san ci amanar al'umma, ci amanar
kasa ta, zalunci kasa ta, zalunci kai . Yanzu
ina neman afuwa daga wurin ku. A yi min afuwa
kuma a ban Alkur'ani, mai tsarki in yi rantsuwa
zanyi aiki da ku. Duk wani dan ta'adda, insha
Allahu yi alkawari duk hanyar da zamu bi, a
dauke ni matsayin ni da ni da su daya, in saba
muku. yi alkawari zanyi aiki da ku, bani da
alkawari da kowa. Kuma zanyi rantsuwa da Alkur'ani
in saba muku, Kur'anin Allah ya ci ni. Toh,
Allah ya sa ka bada aminka. Shi nake so in ma
in fara. Da shi nake so in fara.
End of transcript · 2,040 words
Transcribed with TranslateMom. Paste any video link to get subtitles and a transcript in your language.