Muslim Political Advocacy in Nigeria

...na tsaya a matsayin musulmi in kira jama'a, in ce musu Muslim, Muslim.

Na sani cewa kafirai na jin zafin wannan kalma.

To amma ba akwai Kiristoci ba? Ba akwai Yahudawa ba? Ba akwai masu bautar magiro ba?

Ni musulmi mai wa'azin musulunci da na ce Muslim, Muslim, me na taba nasu?

Na hana Kirishi ya fadi?

Na hana magiro ya fadi?

Na hana dan tsubbu ya fadi?

Amma ni a matsayina na musulmi, Muslim, Muslim!

Sha'a man sha'a au aba.

Amma wani zai ce ai to dimokuradiyya ce, ai akwai su wane ba sa sallah... kai ne wakilinsu?

To mu muna sallah, muna azumi.

Kuma a dimokuradiyya kun ce majority carries the vote.

Jama'a gauraye da gauraye, tsofaffi da tsofaffi, Allah ya ba ku abokan zaman tare na aure.

To a nan ina kiran ku don Allah kowa ya je ya gyara kuri'a.

Mu nuna wa duniya karya kafirai suke da suka ce sun fi mu yawa a Najeriya, karya suke yi.

Ba don Allah ya taimake mu na ce Muslim-Muslim ba, mai rawan gado zai ce sun fi mu yawa.

Da aka buga, Allah ya taimake mu muka kwantar da su da kasa, su zo na biyu ma ba su zo ba.

Ko sun zo?

Sai na uku bayan murdiyar duka.

Don haka kuri'a ta musulunci ce, jam'iyyar musulmi ta kafa.

To kada wani ya rude ku.

Mu sani akwai tarihi, da haka su duka suka zo suka dasa mana bom a masallacin sarki a Kano.

Wai su 'yan tawaye, wai su Kiristoci, 'yan masallaci...

End of transcript · 258 words

iPhone app Translate videos on your iPhone Paste a TikTok, Instagram or X link, add subtitles in your language and save the video to Photos.

Read any video in your language

Paste a link from X, TikTok, YouTube or Instagram. You get a page like this one.

© 2026 TranslateMom Transcripts Sources Pricing Legal