Reasons for Converting to Christianity
A'uzu billahi minashaitanir rajim.
Bismillahi wa bihi wa 'ala barakatihi.
Sunana Ibrahim Nuhu Khalid. Na ga
babban malami da ita allima.
Na fito ne domin in faɗa wa mutane dalilin da ya sa
na zama kirista.
Duba ga cewa mutane da yawa suna ta mamaki in aka ce
Nuhu Khalid ya zama kirista suna mamaki.
Dalilin da ya sa na zama kirista shine
na yi bincike ne a cikin Alkur'ani da Bible.
Da na duba na ga Bible
gaba ɗaya abun da yake cikin Bible
na duba shi na ga cewa gwargwadon na siyuwa daga leshi.
Na fahimci cewa a cikin Bible
babu ter-- babu tilast cewa
dole sai ka bi addinin Christianity.
Kuma sannan
in ana maganan yaƙi akwai yaƙe-yaƙe da gaske a cikin
Bible. Wa'andar annabawa da dama sun
yi yaƙe-yaƙe amma dalilin yaƙe-yaƙen saboda ƙasa ne.
An yaƙi ne domin a kare ƙasa.
Sannan
fact na Bible bai nuna cewa dole in sai
ka yi addinin Christianity ba
kuma bai nuna cewa in ba ka yi addinin Christianity za ka
shiga.
Amma kuma idan muka koma Alkur'ani ko kuma muka koma
musulunci hadisi na farko da ya fara karyar
zuciyata a cikin addinin
Islama shine hadisin nan na Arba'una hadisan Nawawi da yake
cewa waman yu--
wanda yake cewa "Inni umirtu an uqatila nnasa at ta'tu'minu
Allahu la ilaha illallahu wa anna Muhammadan rasulullahi."
Cewa shi Allah ya ba-- Allah ya ba wa Annabi
Muhammadu umarni cewa ya, ya yi ya, ya yaƙi
mutane har sai sun tabbatar cewa yasaya sun
tabbatar da kalman nan cewa Allah ɗaya ne Annabi Muhammadu kuma
shine manzon Allah.
Idan kuma muka koma cikin Alkur'ani akwai aya da tayi
karo da wannan hadisin da ta ce "Waman yuqtil mu'uminan
muta'amidan fa jaza'uhu jahan-nama khalidan fiha" a cikin Suratul Baqarah.
Cewa idan mu-- idan wanda ya kashe mai rai da
gangan to tabbas wutar jahan-nama ita ce makomanshi.
Mu zauna mu duba mana.
Idan har da gaske cewa wannan Alkur'ani ne ya faɗa
to ka ga ke nan an samu karo daga wancan hadisin.
Kuma sannan idan muka koma, mu koma kan maganan Christianity da ake,
muke, na zo nake yi nake faɗin dalilai na yanzu.
A cikin Alkur'ani akwai inda ya tabbatar mana da cewa
Almasihu
ya zo duniya kuma ya mutu kuma ya
tashi. A cikin Suratu Ali Imran yake cewa
"Ya 'Isa inni mutawaffika wa mudayhiruka
wa rafi'uka ilayya wa ja'ilu allazi nabitabi'uka fauqallazi
nabakaddu." Haƙiƙa kai Isa zan ɗauki ranka sannan
kuma zan ɗau-- zan ɗaga ka gareni kuma zan
ɗaura mutanenka wa'andar suke sonka
fiye da wa'andar suka kafirce maka.
A yau wannan dalilin ya nuna min cewa babu
wa'andar suke ƙin
wannan abu suke ƙin Annabi Isa sai musulmai.
Amma kuma suna nuna mana cewa shi annabin Allah ne.
Domin me zanace babu wa'andar suke bin shi ma kashe su suke
yi.
Fact yana cewa abin da nake so in gaya wa al'ummar
musul, al'ummar musulmai shine ku zauna ku yi
tuna,
ku duba.
Littafi
ya riga ya gaya mana Alkur'ani ya gaya
mana "Isa kalmatullahi
alqaha ila Maryamu waruhun min."
Shi Yesu Almasihu kalma ce ta Allah da aka
hura shi a cikin,
a cikin Maryamu sannan kuma ruhi ne daga Allah.
To me,
me muke jira?
To kirana ga musulmai shine
ba na zo in ci mutunci ko wayen galla zamu yi wa mutane ba a'a.
Hujjata ne na bayar. Sannan kirana ga musulmai shine ku
fito ku ga na gaskiya.
Ka bincika ka gani shin abin da kake yi idan
yau ka mutu
ka koma ga Allah shin zaka, zaka shi,
zaka samu shiga cikin hutun nan
kuwa
ko kuma zaka shiga cikin wutan nan mai, mai radadi.
Wa iyazu billahi in zo duniya in gama shan wahala in tafi wuta.
Alƙawarin Allah
ga dukkan
bil'adama shine mu yi rayuwa tare da shi,
mu yi zumunci a cikin,
a cikin mulkinsa tare da shi. Kuma har yau abin da muke
bukata ke nan, muradinmu ke nan. Ba ma so mu ga
mutane sun mutu a cikin zunubi.
Shi yasa na fito nake kira.
Kai da kake cewa kai musulmi ne ka duba rayuwan ka da kyau.
Idan ka mutu
wannan wurin hutun za ka je yi?
Ka ajiye maganan za a ba ka mata a ɗaki, a aljanna ba mata.
Ka zo ka bi inda za ka samu ceto.
Domin tabbas ceto a duniya
ba inda za ka samu ceto
sai a wurin Almasihu. In ba gun Almasihu ba babu
ceto. Kalma ko waya yaudare ka. Na san dalilin da ya sa wasu
da yawa
ba su fita daga musulunci ba kuma ba su bi addinin
Christianity ba shine suna jin tsoro.
To littafi ya tabbatar mana da cewa duk wanda ya bar
uwa ko uba ko zuciya ko
'yan'uwa za, zai samu ninƙin
baninki. Ba wa kuma mun muku alƙawari na ma
alƙawarinku za ka samu kuɗi ko waye abu a'a.
A tafiyan ba dai. Amma
alƙawarin Allah zai cika.
Na bar musulunci kuma ban taɓa yin
nadama ba. Na gode Allah ya tsaga.
End of transcript · 847 words