Community Response to Violence in Nigeria
Yau, ya kawo wannan rana ta asabar
shekara ta dubu biyu da ashirin da hudu
kuma cikin watan shida, watan June,
yana da kwana ashirin da biyu a yau asabar insha Allahu Ta'ala.
Bayan godiya zamu yi ga Allah subhanahu wa ta'ala
a wannan kasa tamu da muke kira Nigeria, a wasu yankuna da muke samun fitintunu na yau da kullum.
Insha Allahu Ta'ala, Allah ya ba mu nasara
wasu mutane suke kora mana dabbobi, suna kashe mana 'yan uwa wadanda basu ji ba basu gani ba,
a wasu kananan hukumomi da suka shafi kaza, Zamfara,
da jihar Sokoto, da Sabon Birni, da
sauran dai kananan hukumomi irin wadanda suka shafi... wadanda Allah ya bamu nasara,
wadannan mutanen nasu da suke operation suna kora mana dabbobi, Allah ya bamu nasara,
mun yi nasarar kashe su, mun samu nasarar kwato dabbobinmu a hannunsu,
kuma ga kayayyakinsu mun dauka insha Allahu Ta'ala.
Saboda haka muke tunatar da al'umma duniya cewa mu ba 'yan ta'adda bane,
masu neman 'yancin kansu ne, masu neman kare kansu ne, masu neman kare jinin 'yan uwansu
da dabbobinsu da ake kora.
Saboda haka muna kira ga wadannan gwamnatoci namu masu albarka,
idan Allah ya sa suna da hankali ne,
insha Allahu suna da hanyar da zasu magance wannan matsala a arewacin Najeriya insha Allahu.
Idan kuma suka ce da bakin bindiga zasu magance shi,
to muna wa Allah godiya,
insha Allahu duk abinda ya kawo, shi ne yake hukunta komai,
ba wani dan adam da zai ruguza abinda Allah ya kawo insha Allah.
Don haka muke tunatar da 'yan uwanmu cewa,
wadanda ake kora ma dabbobi, muna nan muna iya kokarinmu insha Allahu,
duk wadanda aka kora musu dabbobi insha Allahu,
ko yau, ko gobe, ko badi, ko badi waccan insha Allahu,
sai mun yi yunkurin kare jinininsu da dabbobinsu insha Allahu da ake kora.
Haza wassalam, insha Allahu ba sai na fadi sunana ba, al'ummar duniya dai sun san ko wane ne insha Allahu,
muna wa Allah godiya al'ummar musulmi. Allahu Akbar!
End of transcript · 336 words