Investment Strategies and Market Insights

Akwai mutane da ba su gaskata da wannan jarida da ɗan gote kafani.

To amma suna ɗari-ɗari, suna riƙatar ci tabbaci daga

ɓakin almasani wane irin tabbaci za ka iya ba su a misali?

Eh, duk kasashen shi in ka yi irin wannan, ka yi abun da ake

cewa IPO.

Kana yin IPO ne, duk wanɗai siki ƙananan ƙananan su ne za

su ma ba.

Manyan da kika ba wa,

wanɗa kika za su nema ki, ba su samu dika ba.

Amma ƙananan ƙananan wanɗa kike zai siyar naira dubu hamsin,

wani zai sayi naira dubu ɗari da sama su, su ne za a ɓace wannan.

Ba su ma ba su.

Sana'ar ragon.

So za su samu. Kuma kaman nake faɗa wannan

shaha ce wanɗa in ka rika ka duba,

mun zo yanzu ana naira ɗari biyar da ashin da biyar.

Wannan shaha ɗin a farar dinki zata zo ta zama

dubu goma ma.

Kadai ne. To in kana da ita, ka siya ta koma dubu

goma. Da can kasa naira

miliyan biyar. Yanzu ta zo ta zama naira miliyan

hamsin da nawa. Ka ga ya ka zama arziki?

Yes. Koma amfani ka sai da shi. Kuma wannan rashin sai da

ita ɗin ba zai zo ya hana ka yin aikin da

kike yi ba.

Kana da wannan shaha, ko don lokacin aka biya kuma ka iya zuwa

ba zaka ji

tsoron, ah, devaluation ba.

So because zaka isa ba, zaka isa ba ko

different in naira ko different in dollar.

In kana da ɗa a makaranta a

Ingila

misali,

ko wannan an samu karyewar arziki mu karye wan kuɗi,

Allah ya saba ba don

azzaki. To kana da wannan ayi, ah, abun

da kake karɓa a dala ne.

So ɗanka ba zai zo ya zo, kada rate ya zo ya yi kamar wanɗa yake

yayi.

Koma ka tuna daga ɗari huɗu muka tafi dubu ɗaya da ɗari takwas.

Mafiya yara an dawo da su gida. To abun da muke so mu hana ke

nan irin wannan.

Yes. To naga wani sosai sosai.

End of transcript · 344 words

iPhone app Translate videos on your iPhone Paste a TikTok, Instagram or X link, add subtitles in your language and save the video to Photos.

Read any video in your language

Paste a link from X, TikTok, YouTube or Instagram. You get a page like this one.

© 2026 TranslateMom Transcripts Sources Pricing Legal