Musa Kamarawa: Hirar Wayar Kan Kayansa da Janye Cajin Kotu
Musa Kamarawa ba yayi bidiyo ba?
Yace zai je kotu ya bada shaida akan Malam Murtala
Asada?
To abin mamaki wallahi yau sai dan ministan
tsaro yasa aka bi dan mai Musa Kamarawa. Yau
yanzu kai da ka fito kayi hira da DCL Hausa,
kace duk wanda ka chalenjin dinka ya kai ka
kotu?
To in kana da gaskiya me yasa aka bi dan Musa
Kamarawa?
Kun san wanda yasa?
Dr Suleiman Shinkafi. Daya daga cikin masu magana
da yawune in baku mance ba wadannan mutane guda
biyu da aka turawa sunawa Malam Murtala Asada
martani. To shi ya tura, ya kira Musa Kamarawa,
yayi magana da shi, me yasa aka so ayi ma ance
ayi ma duk abinda aka so. Yakamata ku lura Musa
Kamarawa sanda anka kama shi, an kama shi da
kaya. Da motoci, da kudi. Kun san abin mamaki?
Su wadannan jami'an tsaron yaran dan ministan
tsaro don yanzu babu lokaci duk zan ambaci sunayensu.
Wallahi duk su suka kwashe duk abinda anka kama
Musa Kamarawa da shi. Hello Musa. Baba ina yini?
Lafiya lau ya gida?
Alhamdulillahi Baba ya gida ya hakuri?
Lafiya lau ya yara?
Baba mun gode Allah. Toh. Abinda yasa kira ka.
Toh Baba. Mun yi magana mun kai karshe. Toh.
An bani dama da ni da Yazid. Toh. Mu tabbatar
da mun ciro ma kayan ka. Toh. Shi... shi wannan...
duk wanda zamuyi mu ciro kayan nan, dole sai
ka kira Barista. Ni kira shi nace zaka kira
shi, in ka kira shi ya dauka. Toh. Dole mu sa
da shi. Toh. Amma dai an bamu dama, kuma anyi
magana. Mu zamu je mu dauko maka kayan ka. Toh.
A hannun su aka ajiye. Shi Barista shine zai
yi maka komai. Yanzu kira shi, dazu kira shi
gaya mishi. Abinda ankayi, sannan kwamiti ne
anka sa mutum uku. Ni da Yazid da shi. Ni da
Yazid kawai sai nace to sai an jawo da shi.
Toh. Dan ko ni da Yazid muna anso su amma tunda
shi asalin loyan ka, to dole sai an jawo da
shi. Toh. Ka gane ko?
fahimta. Dimb... dazu muka yi magana da shi.
Yazo gida je bai same ni ba. neme shi. Toh.
Zai zo yau bayan la'asar. Toh. So zamuyi magana
da shi ya... shima. Amma ba ni... ba magana
ta bace an... maganar oga ce, shi zai yi da
shi. Itace babbar amfanu. Toh. Saboda case dinnan,
ba a kai case dinnan ba. Ba wani case da anka
kai. Wallahi summa tallahi akwai case kotu.
Wallahi, wallahi akwai case kotu. Shi aje a
ya sani. Kira ne
ankayi nayi rejecting. Wallahi tallahi akwai
case kotu. To charges ne anka kai ko?
An kai caji. To ai kuma an zauna kotu. Ai a
janye cajin. Ai a janye cajin. Hello?
Hello?
Nace Baba a janye cajin. A janye cajin. Zasu
janye, za a janye cajin. Toh. Su wadanda suka
kai shi, su zasu janye shi. Toh su janye. Ai
FIR din za ayi withdrawing. Toh ayi. Zan yi
magana da rijistara in an janye, mun rijistara
san ta janye. Ni kuma nayi maka alkawari ba
zaka ji kunya ba. Assalamu alaikum Baba. Musa.
'am. Musa. 'am Baba. Hello?
Hello Baba ina ji. Kana ji ?
Ina ji Baba. Wallahi yanzun nan da... da minista
muke chatin yanzu again. Toh Baba. Ka gane ko?
Eh. Duk charges dinka. Eh. Yace ya rantse da
Allah da Annabi duk za a cire su. Toh a cire
Baba. Sannan duk... duk wani abu naka. Wanda
a hakkin ka. Wallahi tallahi billahi za a baka.
Toh. Kuma yace ya bani umarni in taho tare da
kai. A'a Baba wallahi ba sai zo ba, ka isa.
Wallahi ni... Bari kaji... in har kana ganin
wani abu. Wallahi Baba ka isa ba sai gani wani...
ba sai ganshi ba. Amma shi abinda yace... kaje
kayi debunking wannan abun. Wallahi Baba sai
an ban kayana. Wallahi Baba sai an ban kayana.
Wallahi zanyi sai an ban kayana. A'a. Wallahi
Baba sai an ban. Ka bi duk maganar da muka yi
mana. yarda. Ai wallahi Baba in ba kai bane,
duk duniya babu wanda nake iya saurara ya ga
maganar Matawalle. Wallahi in ba kai bane ban
yi. Wallahi Baba zuciya ta ta riga ta kai karshe.
Toh shikenan. A ban kayana zanyi. Toh ba...
kai ba... saurara kaji. Matawalle in ya cutar
da kai, nima zan cutar da kai kenan ko?
A'a Baba a ban kayana dai. A dai ban kayana.
Ka kyale shi kawai a ban kayana. In kyale ka?
A kyale shi nace, kawai a ban kaya, an so kayan.
In an kawo zanyi. Babu yadda zan yi betraying
dinka, kai nima... Ai ba yadda za'ayi, ba zaka
bamu wannan condition ba Musa. Toh Baba. ce
maka za ayi maka. Za ayi maka wallahi za ayi
maka. A'a. Baba a bani kayana. rantse da Allah
Matawalle bai isa ya kai wannan abun ba yace
ba zai yi ba. rantse da darajar Allah in ba
a ci maka duniyar ka ba. Allah ya tsine ma albarka.
Billahillazi la ilaha... Wallahi Baba. Wallahi
Baba duk inda mara amana ka kai wa, ban yarda
da maganar Matawalle. Wallahi Baba sai an ban
kayana. Magana Matawalle... shi yayi maka magana
ko ni nayi maka?
Ah to ai Baba da shi kake magana. Da shi kuka
yi magana. Kai da shi kake magana tunda ba kai
kayi ba. In kai kayi... in kai kayi... in kai
kayi rayuwa ta zata... in kai kayi rayuwa ta
ba zata shiga halin da shiga ba. Bari kaji haba.
Bari kaji. Sannan Matawalle yasan da kowa ina
iya ci ma mutunci. Baba baka san abinda ya kai...
Baba tun farko baka san... ban fada ma abinda
ya kai min ba. Ni abun... saurara kaji. Musa.
Yanzu kira Baristan ka fada mishi tura mishi
text din da muka yi da shi yanzu. Kayi abinda
Matawalle yace. Wallahi Baba sai an ban kayana.
rantse da Allah da Annabi this week za a baka
kayan ka. Wallahi wallahi Baba. Za ayi changing
komai. Wallahi. Wallahi Baba in mutuwa zanyi
sai an ban kayana. Ban yarda da Matawalle ba.
gama yarda da shi. Ba zaka yi ba ko?
Wallahi Baba ba zanyi ba sai an ban kayana.
End of transcript · 1,043 words
Transcribed with TranslateMom. Paste any video link to get subtitles and a transcript in your language.