Traffic Accident Discussion in Local Area
Yanzu akwai wani gari a nan hanyar kudu nan.
Billahi na dabi'an gaban Habashi suke ci gaban ai hatsari.
Wallahi Tallahi mutum zai ci, to Allah zai zama mun kuɗi kan ai hatsari.
Na rantse da girman Kur'ani ido saba'in. Duk duk masu yawo a kudu nan sun sani.
Ka taba haka ki?
Da anyi hatsarin mota zasu daka bawa.
Masu ɗiban jakasu ɗauka, masu caje gawa su caje.
Billahi naziri la ilaha illallahu.
Har nan sai suke ci gaban ai hatsari.
Zan shiga
mana.
End of transcript · 85 words