Panayam sa umaming kidnapper: Ransom at umano'y suplay ng armas

Yaushe shekaru nawa ka na yin wannan?

Na kai shekara huɗu na yi wannan.

A garkashin waye waye kake?

A garkashin boka nake.

Boka?

Eh.

Uhm, ina daban kuke?

Daban muna Rijana.

Rijana, Rijana wani, wani jahii yake nan?

Da daga wajen, daga Sabuwa gam, daga

Tsohuwa gam, gaba da Tsohuwa gam sosai, cikin daji.

Banda Rijana ba

inda kuke, banda inda kuke da dabba?

Banda, banda Rijana,

to daga nan dai mun zauna wajajen Lokoja.

Lokoja?

Eh.

Shi macen kun yi girma bin kiya nan?

Eh.

Now, um,

yaushe, da kace ka je wannan, ka, ka

shiga daban ci, ya kai kusan shekara

huɗu. Wane manya

manyan aiki nawa da ka san ka

yi?

Manya manyan aiki

wanda na san na yi a nan

Kaduna, na yi manyan

aiki guda biyu, wanda

aka ba mu miliyan ɗari biyar

biyar sau biyu.

Manyan aiki da waye da waye? iri wane iri?

Da dau-dau, mun je mun ɗauko wani custom.

Hm, custom officer?

Eh.

Ma'aikacin custom kiya nan.

Ma'aikacin custom.

Uhm.

An ba mu miliyan ɗari biyar.

Uhm.

Sai na biyu nan ma mun ƙara zuwa, mun

ɗauko wannan ma'aikacin custom.

Duka custom biyu kuka ɗauka? Shi kuma-

Amma na biyu matan shine

muka ɗauka mu same shi.

Shi kuma miliyan nawa aka ba ku?

Shi kuma miliyan ɗari biyar aka ba mu.

A hanyar Lokoja fa, shi fa?

A hanyar Lokoja fa kuma Yarabawa ne muke kama.

Hanya ku ke tarewa?

Eh, hanya muke tarewa.

Hanya Lokoja da kudu kiya nan?

Eh, nan muke tarewa.

Can waye mai gidan ka a can, da kuke tare hanya?

Can ma dubu aka ne muna tare da shi.

In kun tare hanya,

to ya ku ke da Yarabawan? Ya ku ke,

ya muke?

Muna tare motocin muka

ɗauko su lokacin zamu ɗauki

mutanen mu sami irin masu kuɗi

zamu ɗauke su mu tafi da su.

Ya ku ke gane mai kuɗi a cikinsu?

Akwai irin kamanni wanda

suka ƙoshi, wanda

su, wanda suka ƙoshi zai

sa su suna wa manyan motoci.

Kaman nawa kuke karɓa shi kuma?

Kuma muna karɓan kamar miliyan

ɗari, miliyan ɗari biyu muna yin sa.

Ku nawa ne a daban ku? Kun kai nawa?

A can dai inda muke zama a Lokoja.

Hm.

Mu ashirin muke zama wurin.

Nan Kaduna fa?

A nan Kaduna gaskiya mun haura ɗari.

Kun kai ɗari?

Mun haura ɗari.

Da, dabba nawa ne bangaren

ku? Ku dabba dabba guda nawa ne?

Dabba, a bangaren mu dabba dabba ya kai dabba

goma.

In an haɗa dabba

da goma, duka kun kai nawa?

Ya, mu huɗu ɗari jar wuri.

Kun kai ɗari biyar?

Mu huɗu-

Kai ina, ina makamin ka? Ka na da bindiga?

Ni bindiga na tuna cikin daji.

To akwai daban da kuke

karɓawa, yana ko daɗai suke to?

Akwai daban inda nake

ansa, yana da miliyan uku cikin daji.

Uhm.

To su wa suke kawo muku makami?

Akwai wani soja wanda yake kawo mana makami, wanda muke sayan

bindigu a wurin shi.

Wa yake sayan bindiga? Kai kake sayan bindiga?

Eh, ni, ni, mu, ni wa ina zuwa wurin.

A ina kake zuwa yake kawo muku bindiga?

Yana kai mana a nan bangaren kasuwa.

Nan kasuwan Kaduna?

Eh.

Kuma soja ne?

Soja ne.

Amma a cikin me yake kawo muku bindigoyi?

A cikin mota yake kawo mana.

Nawa kuke sayan bindiga a wurin shi?

Dubun diga ɗaya miliyan ɗaya mun saya.

Dubun diga ɗaya miliyan ɗaya?

Miliyan ɗaya mun saya.

Aha. To mene ne alakar

ku tsakanin ka da shi?

Akwai abu tsakanin ku?

A to dama manya mu ne suka haɗa mu da shi.

Eh, akwai abun ka a wajen shi yanzu?

Eh, akwai miliyan biyar a hannun shi yanzu

nawa.

Ya kai ka ba shi miliyan biyar?

Yana so, ya ce min zai sayi POP.

Uhm.

Zai gyara gidanshi.

Yana da gida zai ƙera?

Yana da gidaje,

ya, ya gina gidaje saboda du, du,

abun da adali din

mu da ya gina gidaje sosai a nan wurin.

Ka san gidajen ne inda suke?

Na san gidajen shi.

A ina gidajen suke?

Gidajen shi yana kusa da gidajen mu.

A nan?

A nan PW baban Saura.

PW baban Saura?

Eh.

Gidajen sa?

Gidajen sa.

Wa ye sunan shi?

Abdul.

Abdul?

Eh.

Yana zuwa ya kawo muku makami har daji?

Eh, yana zuwa. Kuma a wurin

yana zuwa da yanma,

irin ƙarfe huɗu musa, ƙarfe

biyar.

Uhm.

Sai ƙarfe takwas zai koma.

Cikin, zai ci gaba da aiki?

Eh, ya koma gidanshi.

Yanzu za ka ba jam'iyan tsaro, ba,

za ka ba jam'iyan

tsaro haɗin kai mu je

duk da sojan da duk sauran mutane

masu kawo muku

abinci, da komai mu

same su duka?

Allah ya, ni zan ba ku wannan-

A hanyar Lokoja, kace kuna tare hanya,

unku ya ku ke gane

masu kuɗi? Ka ce wanka

ga jikin mutum kuke gane

akwai?

Eh, ga, irin daga motocin da mutane manya manyan

motocin da suke hawa.

Uhm.

Hannan muke tarewa.

A daidai ina kuke ajiye

mutanen unkun da kuke so?

A cikin daji muke-

Eh, daji to ina?

Gaskiya ban san sunan dajin da-

Yanzu daban ku ne har yanzu suke cin hanyar kiya nan?

Eh, su ne.

Su waye kenan suke aiki har yanzu a wurin?

Akwai sauran yara akwai-

Su waye?

...ana, ana ce mai Kanabaro.

Kanabaro?

Eh.

Maza ne.

Akwai sau abu, akwai Abubakar.

Abubakar?

Eh, akwai tukura nawa an, ana ce mai Saleh.

Saleh eh. Su ne

suke cin hanyar Lokoja nan?

Eh.

Ba ku.

End of transcript · 919 words

iPhone app Translate videos on your iPhone Paste a TikTok, Instagram or X link, add subtitles in your language and save the video to Photos.

Read any video in your language

Paste a link from X, TikTok, YouTube or Instagram. You get a page like this one.

© 2026 TranslateMom Transcripts Sources Pricing Legal