Hausa transcript
Ga gidan Bundi.
Alkur'an, Ali Baba da kudi.
Alkur'an ga shi nan gidan shi mai kyau.
Ga shi nan.
Ka ga gida nan? Gidan Bundi dan kare.
Kana gani fa gidan mai kudi ne.
Ko buhu sai aka gaje shi.
Kuttun wazi. Yana ciki ko?
Yana ciki... tadi yanzu ba shi shiga.
Gidan waye wannan a wana?
Bundi.
In na gaida shi kudi zai bani fa.
Wannan miliyan uku ma zai baka.
Mata dari ma zai aura maka.
Mata dari ma zai aura mun.
Shine waye?
Gidan Bundi.
SAS Ali Modu Sheriff.
Sanato.
Sanato Ali Modu Sheriff.
SAS Bundi.
Sau nawa yayi sanata shi?
Sau biyu nake gani.
Sau biyu shekara takwas.
Yayi gwamna ko bai yi ba?
Yayi.
Yau ka ga gidan Bundi.
Yau na ga gidan Bundi.
Ya gidan nashi?
End of transcript · 132 words