Hausa transcript

Nigerians!

So this is the biggest trending story right

now on the internet, the biggest trending story

right now. I tell you for free. If Nigeria is

a working country, if Nigeria is a working country,

this man here, Bello Matawalle, would have been

arrested and investigated. But trust me, they

will want to sweep it under the carpet again,

but we will not allow them. Now, this video,

eh, Nigerians, do well to share it. This is

the first time I'm begging you to share this

video. We need to have at least 10,000 shares

in this video. 10,000 shares. 10,000 shares.

Enough is enough. Arewa, listen, this is an

eye opener. Enough is enough. At least 10,000

shares in this video. Now, this man here, this

man in this video, his name is Musa Kamarawa.

Although he did this video in Hausa, but I'll

try my possible best to translate to English

before I allow you to watch the video. He is

the former SSA to Bello Matawalle, when Bello

Matawalle was the governor of Zamfara State.

Remember that Bello Matawalle is now the current

Minister of State of Defence in Nigeria. So

this man came out to do this video after he

saw a petition filed against Sheikh Asada. Sheikh

Asada came out to accuse Bello Matawalle of

buying cars for bandits. Sheikh Asada. He said

Bello Matawalle bought cars for bandits, that

he's very sure. Now, after the video went viral,

Bello Matawalle filed a petition against Sheikh

Asada. After this man now, this Musa Kamarawa

saw that petition, in which Bello Matawalle

filed against Sheikh Asada, he now came out

to say, "What the hell?" Like, Bello Matawalle

filed a petition as if what that Sheikh is saying

is not true?

That everything that Sheikh Asada said in that

video is truth. That Bello Matawalle bought

car for Ado Aleru, he bought car for Kachalla,

he bought car for Bello Turji. That he swear

with his Quran, he swear with his Quran, that

this allegation against Bello Matawalle is truth.

This is the video here. Not just that o, he

even said Bello Matawalle built house for Bello

Turji. That he personally, he was one among

the engineers that started the building in the

site. That he was one among the engineers that

supervised the building of that house for Bello

Turji. Hey!

Hey!

He didn't even stop there o. He went further

to say that Bello Matawalle distributed two-two...

two-two thousand bags of rice to these bandits

in the bush. Ado Aleru, Kachalla, Bello Turji.

That money was sent to his account, 42 million

Naira. He came... see what he came out with...

he even came out with his bank statement. Nigerians,

if this accusation... if Nigeria is a working

country, if this country is a working country,

Bello Matawalle would have been arrested by

now. Assalamu Alaikum Warahmatullah Ta'ala Wabarakatuhu.

Sunana Musa Muhammad Kamara. Tsohon SSA tsohon

gwamnan jihar Zamfara, Dr. Bello Mutawalle Maradun.

Wannan ita ce appointment letter dina, kuma

har ya kare gwamnati babu inda aka ce an kore

ni ko an dakatar da ni, har muka kare gwamnati.

Yanzu nake duba media, nake ganin takarda tana

yawo, an yi karar Malam Murtala Bello Asada,

malamin musulunci, akan zargin ya bata ma shi

ministan tsaro, mai ci yanzu suna. Akwai wasu

clip-clip da duba gani cikin karatuttukan Malam

Murtala Bello Asada. To ina ganin in dai akan

su ne aka yi fatawa, ko kuma aka yi ja-in-ja,

to wannan abu ba karya ba ce. Akwai wani clip

kuma da gani wanda Malam yake magana akan an

sayo ma 'yan ta'adda motoci. Wallahi summa tallahi,

billahillazi la ilaha illa huwa, an sayo motoci

an bada. An bada mota, an ba Kachalla Halilu,

an ba Turji, an ba Ado Aleru. Wadannan motoci

an sayo su an bada. Akwai wani clip kuma da

ga yana yawo cewa an sayo dussa an ba 'yan ta'adda.

An sayo dussa. Wallahi summa tallahi ni Musa

Kamarawa, ni aka ba kwangila sayo dussa. Wannan

bank statement wanda ke nuna duka local government

goma sha hudu jihar Zamfara, ga sunan, ga sunayensu,

babu wanda ba tura min naira miliyan uku ba.

In aka hada kudi naira miliyan arba'in da biyu,

su suka shiga account dina. sayo buhun dussa

dubu ashirin da takwas. Ko wace local government

san wadanda ba buhu dubu biyu-biyu, kuma an

ba 'yan ta'adda. Malam Murtala ya taba wani

clip wanda ga yana magana akan an kama Haru

Dole. An kama Haru Dole, wanda babban dan ta'adda

ne kuma yana da bindigogi fiye da dari biyar.

An kama shi, SGS, asibitin Gusau suka kama shi.

An yi harbe shi ga kafa. Su je... an kama shi

an tafi da shi Abuja, ofishin Lamurde. Daga

SGS aka kai shi ofishin Lamurde. Mutawalle ya

tura yaron sa Dr. Bashir Maru, Chairman Hospital

Service Management Board ya karbo shi bail.

Kuma an yi haka. Malam Murtala ya taba magana

akan gidan da aka saya wa Turji. Billahillazi

la ilaha illa huwa an saya gida, ni saya gida.

Kwangoni, wani ya fara gina shi, ya wuce Makka

ya bar shi. Aka zo za a saye, yace ai magana

da kaninai, Alhaji Dan Makwaju, Dagewa, a cikin

garin Pakai. Kuma an saya gida, an kammala gida

kuma an bada gida. To, ni wannan abubuwan ma

da nake ganin abubuwan ma kamar akwai rainin

wayo. Ga duk wadannan abubuwa da mu mun san

an yi su. Duk da yake ni ban da wata alaka sosai

da Malam Murtala. Akwai abubuwan da misali yanzu

ai bai san su ba. Malam Murtala ya san an sayi

shanu sata?

Ni Musa, wallahi summa tallahi ni aka ba kudi

naira miliyan tamanin da takwas kai ma Kachalla

Halilu da Kachalla Turji. kai musu a sayi shanu,

kuma an sayi shanu akan naira dubu dari da arba'in.

Mu kuma an ba mu akan dubu hamsin-hamsin. Yace

mu yi amfani dubu goma-goma transport a kawo

shanu. An sayi shanu, kuma kwangila ce aka ba

su, su kawo shanun da za a raba da dabbobin

da za a raba ma mutane a jihar Zamfara ga Sallah.

kawo shanu har mai shanu wani ya ganni a lambar

Kaura da shanun sa ya biyo an sato su da batsari

ta Katsina. Kuma ya biyo shanun sa kira gwamna

yace a kawo mai shanun sa, kawo shanu har gidan

tsohon kwamishinan tsaro wancan lokacin, Abubakar

Dauran. Aka ce wadannan shanu manya ne za a

bi kirtiya ta Rukaiya a Maradun aka wuce da

su. Duk wanda ya zo daura a wurin nan yaci shanun

nan, yaci shanun sata. Kuma an yi haka. Don

haka ni har in ta tabbata da gaske ne an yi

wannan karar, ina rokon Malam Murtala Asada

don Allah ya taimaka ya sa ni cikin shaidar

sa farko. Don zan zo kotu, kuma wallahi zan

fadi duk abunda sani har wanda Malam Murtala

bai sani ba, zan je da hujja ta kuma in tabbatar

ma kotu abunda ake da'awa an yi shi. Shi kai

Malam Murtalan bai san shi ba. Kuma zan fade

shi saboda an kawo gabar da ya kamata a wa mutane

adalci.

End of transcript · 1,205 words

iPhone app Translate videos on your iPhone Paste a TikTok, Instagram or X link, add subtitles in your language and save the video to Photos.

Read any video in your language

Paste a link from X, TikTok, YouTube or Instagram. You get a page like this one.

© 2026 TranslateMom Transcripts Sources Pricing Legal