Shinkafi ya yi martani kan rikodin Musa da maganar Matawalle
A'uzu billahi sami'il alim bismillahi rahmani
rahim wa sallallahu ala nabiyul karim. Ni ne
wannan da kuke magana akan shi kuke zagi wai
ina so... ...menene Matawalle, kuma ina cewa
ni masoyin Matawalle ne. Sunana Honorable Dr.
Suleiman Shuaibu Shinkafi. Ku sani maganar da
yi, ni ban yi ta don in bata sunan Matawalle
ba. farko kenan. Kuma ban taba sa tsammanin...
...Musa ya yi recording dina ba, don Musa kanin...
kanin... dan dan'uwana ne. Kuma bai yiwuwa ina
tare da shi yana jawo ma maganganu ma Matawalle
in bar shi. Duk da suke abun su ban taba shiga
ba. Yanzu ne aka bani shawara ya kamata in shiga
in yi magana da Musa... ...don bai kamata Musa
yana abubuwan da yake yi ba. daya kenan. biyu,
wallahi tallahi ni ban taba sa tsammanin Musa
zai yi recording dina ba. Abun da nika dauka
matsayina uba nai, ni ba zai yi betraying dina
ba. Zai yi magana da ni kuma tsakani da Allah
ya ke magana da ni a. To tunda ba tsakani da
Allah ya ke magana da ni ba, ya kwashe kuma
ya tafi ya fada ma asada. To wa'innan maganganu
ni wa'inda sun ka baci ciki. Ku 'yan karzagin
Matawalle. Ku ce Matawalle ya tsire ni. ji ban
son Matawalle. Kun ce ban so ne, ji bana son
shi ya kashe ni. Ba shikenan ba?
In wani abu ya ka bani kai ya karba ni. Ai ni
ina ganin anxiety ne in so Matawalle yasa yi
haka. Bai yiwuwa in tafi in yi magana da mutane
da mutum... ... san da cewa za'a yi recording
dina kuma a fitar da ni a, sannan in tafi in
fadi shi. Ko wani dan bura uba yana fitowa ya
fadi. Kada Allah shi raga ma wanda ya raga min
yau. Duk uban da ya raga min Allah ya tsine
mai albarka, kada Allah shi raga min. Kowa ya
san ni wallahi. Ku je ku gaya ma Matawallen.
Kar a raga min. A hada da ni a kashe. Ba shikenan
ba?
Akan wanga abun da Musa ya yi, ban kamnan Musa
har duniya ta nade... ...har abada abadin. Wallahi
bani kamna tai. Kuma ko da ma ni bani kamnan
Musa, don barawo ne, ni kuma ba barawo bane.
Ban dai hudda da 'yan ta'adda, ban magana da
'yan ta'adda, ban san lambobin su ba. Lokacin
da an ka yi abun nan bani nan. Bani ma cikin
gwamnatin ku. Sanda an ka yi bani cikin gwamnatin
ku. Daga baya zo gwamnatin ku... ...wata tara
a gwamnatin ku. Kuma abun da nika kokari...
...in ga cewa kare mutuncin shi. Yaushe zan
sanin za'a yi recording dina in shiga cikin
maganar?
Ku ba ku adalci?
Duk abun da nika yi sai yau kawai da an ka samu
kuskure... ...ban san za'a yi recording dina
ba mun ka yi magana sannan ku yo min ca. Uban
da ya fasa yo min ca Allah shi debe mai albarka.
Don uban kowa ya zo ya hadu da ni a. In mutum
shege ne ya zo mu hadu da shi, ina Kaduna ko
ina Abuja. Matawalle ubana ne?
Ko Allah ne?
Ku je can ku so Matawallen. Ku je can bar muku
Matawallen ku so shi. Ba wanda zai gaya min
magana. Duk uban da ya gaya min magana rantse
da darajar Allah kotu raba ni da dan bura uba.
Kowa ya yi shi. Wallahi tallahi. Ni ba zan lallashi
kowa ba. Sanda ina fadi tashi kan Matawallen
wa ya sani?
Wa ya yi abun da yi?
Cikin ku?
Sai yanzu kawai don daya ana jiran mu, don daya
ana jiran in yi... ...kuskure ne?
Waye uban wa bai kuskure?
Me a fada min aibu a maganar da yi?
A fada min aibin maganar da ni. Ku bari in sake
tura muku wasu... wasu recording... ...wanda
an ka yi wanda baku sani ba, wanda an ka yi,
ku ji menene aibin maganar da ni. Duk abun da
Musa zai cewa cikin recording din zai cewa Matawalle
ya yi waya da shi... ...yace yace yace. rantse
da darajar Allah ni fadi cewa... ...Matawalle
bai taba tura ka ka je ka ce Turji ya je ya
tad da gari... ...ko Turji ya je ya tad da mutane
ko ya kori mutane. Sai dai ya lallashi Turji
don a zauna lafiya. Kuma yi bidiyoyi. Ko ni
ne gwamna zan yi he da abun da Matawalle ya
yi don me?
Don daya in samu jama'a ta su zauna lafiya.
Kai mafara... kai... kai don uban ka... ...da
kake cewa... babbar bura uba wanda ya barni
zauna lafiya. Ku je Matawalle duk uwar da zai
baku ya baku. Ku gaya ma Matawalle ni ce. Duk
abun da zai baku ya dade bai baku ba. Dole sai
yi tare da Matawalle?
Ko ko dole sai yi tare da shi?
Ko ko kashe ni za ku yi in ban yi tare da shi
ba?
Duk abun da nika yi ba ku gani?
Tunda an ka kafa gwamnati... ...tunda an ka
rabu da gwamnati, shekara kusan uku ba abun
da nake sai yaki... ...akan darajar Matawalle.
Ku zo ku ce ruguza muku... ...uban ku ruguza
ba abun da ku ruguza ba.
End of transcript · 864 words
Transcribed with TranslateMom. Paste any video link to get subtitles and a transcript in your language.