0:01

Live. Da safen nan yanzu muka tashi a Ungwan Yero ana yaƙi.

0:06

Ana yaƙi. Ungwan Yero muna cikin rashin Mallam.

0:10

Inda Mallam na nan duk wannan abin bai faru ba.

0:14

Yaƙi ake yi a Ungwan Yero yanzu haka kuna kallon duwatsu da harbin bindiga.

0:20

Kaduna a nan Kaduna Kwari Majalisa Ungwan Yero ana yaƙi.

0:25

Muna cikin tashin hankali.

0:28

Muna cikin tashin hankali. Live ga shi nan abin da ke faruwa kenan a Ungwan Yero.

0:35

Yanzu haka ga shi nan ana kan yi. Mun kira headquarters har yanzu ba a zo ba.

0:43

Ga abin da ke faruwa. Kun gani? Tunda Mallam Nasiru ya hau Ungwan Yero ba ma sa--muka, muka daina samun mu--mu--mu--ba a faɗan addini.

0:55

Tunda Mallam ya sauka muke fama da faɗan addini a Ungwan Yero yanzu.

1:00

Ga shi nan live abin da ke faruwa kenan a Ungwan Yero muna cikin tashin hankali.

1:05

Ana faɗan addini a Ungwan Yero. Ga duwatsu nan kuna kallo yana tashi a sama.

1:13

Ana nan ana faɗan addini a Ungwan Yero. Muna cikin tashin hankali.

1:19

Me ya sa ba za mu yi kukan rashin Mallam Nasiru ba?

1:22

Ai dole mu yi kuka. Dole mu yi kukan rashin Mallam Nasiru.

1:28

A taimaka a kawo mana agaji.

End of transcript · 205 words

iPhone app Translate videos on your iPhone Paste a TikTok, Instagram or X link, add subtitles in your language and save the video to Photos.

Made with TranslateMom

TranslateMom transcribes and translates videos from X, TikTok, YouTube and Instagram. Paste a link and you get a page like this one, in your language.

Transcribed with TranslateMom. Paste any video link to get subtitles and a transcript in your language.

© 2026 TranslateMom · AI video translation and subtitles Transcripts Sources Pricing Legal