Gobernador, nagsalita sa alitan ng pamilya at kaso sa Abuja
2 min Filmed in Nigeria
2 min Filmed in Nigeria
Irin wannan harka ta iyali, wato abu ne mai matuƙar wahala, wanda Bature yake cewa very sensitive, uh, issue.
To matsala dai, in siyasa tana, wato, bai kamata siyasa dai ta dinga shiga ba.
So abubuwa sun faru, ana yana ganin a matsayin, wato, ‘yar sa ce, ni kuma a matsayin miji, to kasan kuma sai ga shi ya sa ta ɗirka ni a kotu.
To kuma kotu ma ba a Kano ba, kotu a Abuja.
Kuma abu ne wanda ba mu san shi ba ya zama mana kamar wani sabon abu.
To ni a matsayina na gwamna, ga yarana, ga ni, ga irin wannan abubuwan.
Amma a matsayinka na babba, ana ganin kamar bai kamata ka siyasantar da lamarin iyalinka a gaban mutane ba ta dama.
Ai ba ni na siyasantar ba. Abin da yake akwai yanda samun, yanda aka zo.
Kai yanzu in an maka wannan za ka ji daɗi?
A kwashe iyalinka ka ba da saninka ba, a zo a, a, a ɗauke ta a yi abin da ake cewa garkuwa da mutum.
Kamar yanzu kun fara magana tsakaninku na ganin an samu matsala.
To ai ka ga tunda tana kotu, to muna takatsantsan, muna jira in ji.
Eh, amma Your Excellency, da gaske kun rabu da ita?
Cewa me? A matsayinta na matarka, da gaske kun rabu?
End of transcript · 221 words
TranslateMom transcribes and translates videos from X, TikTok, YouTube and Instagram. Paste a link and you get a page like this one, in your language.