Discussion on Recent Events in Daura
8 min About Nigeria Politics
8 min About Nigeria Politics
Abin da ya faru a masarautar Daura.
Wannan abu ya dame mu, dukkaninmu. Ba za ka ce, ah, ai, ta shafi...
Ah, da warka ce fa, ƙasar Hausa ce, kowanne ƴan Hausan ne.
Mun ta da maganar kai ƙabilan, ah, in dai musulmi ne kai haka ya faru.
A faɗan ɗaya daga cikin sarakunan da ke da tuta da ake mutuntawa, dole ka ji ciwo.
Abin da ya faru dai ya faru.
Me ya ja wannan huɗun? Da farko a wannan gaɓar, muna son mu nuna cewa idan abu mumuna ya faru ba a fison yaɗa shi ba.
A kiyaye. Saboda isha'atun fahisha ba wu kyau.
To amma me za ka ce idan ainahin waɗanda abin ya... daga su suka bayyana kansu da kansu, me za ka ce?
Kawai ya kamata ba yi. To akwai abin da suka kira wai damage control, ko kuma damage management.
Ɓarna ta faru, ƙwai dai ya fashe, sai dai kamo can, kamo nan, kamo nan, amma dai ya bulluƙu har gan ƙwando wa a waje.
To wannan mummunan abu ne. Shi ya sa yana daga cikin ɓangaren tsare mutunci, muna yiwa matakin da gwamnatin Katsina ta ɗauka cewa daga yau duk wani basarake a jihar Katsina kada wanda wani ya kawo ziyara ba tare da an san wane ne shi ba.
Haka dai aka ce sun ce. Saboda ta shigo ƙofar ɓarna.
Ɗaya kenan. Na biyu, idan ita wannan mata research fellow ce ta zo bincike ne daga ina ta zo?
In dai daga wata jami'a ne, ina takardun da ke ahala ta da ke jahaza ta, ta yi binciken tukun? Hakai ƙa'ida.
Kuma ya kamata mu ce muna da abin da muke kira ainahin values ɗinmu.
Ba za ki zo faɗan sarkin da ke ɗauke da tutan jihadin Shehu Uthman Fodio, wanda aka rantar da addini, ki zo, ba ki zo da shiga irin na musulunci ba.
Ku san wannan ƙa'idar mana.
Sannan haramun ne har a ce an ba ta dama wai ta kaɗaita da sarki duk shekarunsa, in ya kai shekara ɗari ba ai mutum ne ya yi.
Kar ku ba ta dama ta kaɗaita da shi. Kaɗaitun haram ce ne.
Ba maganar cewa, ah, ai, ni shekaruna sun kai bana jin komai, duk da ba ka jin komai.
Ai ba daidai ba ne. Inda wata manufa ne muguwa suka taho to, don anan gaya mana cewa wai da gilashi idan ita ma take ɗaukan ainahin abin nan, akwai camera a ciki.
Wa yamkuru na ne wa yamkuru Allah, wallahi wa khairun, to ka daran, ka dahan. A kiyaye.
Ba daidai ba ne.
Kuma inda za ka san sarakuna suna da wata matsa ya tasu.
Bari in baku misalin abin da ya faru shekaru sama da ɗari biyar da suka wuce, wane ɗari biyar.
Wato wani malami Al-Imam Abubakar Al-Baqillani, a cikin daular Banu Buwayh, tare da Buwayh shi ane mun sani.
Amma a zamanin sai ainahin wato Caesar, sarkin Romawa sai ya miƙa goron gayyata yana son a zo a tattauna da shi, a taron manya-manyan pastoci da cardinal, cardinal, da Dawkins, Dawkins nasu, a zo a yi zaiwan ƙarya a duniyar ilimi.
Sai aka zaɓi Al-Imam Abubakar Al-Baqillani, ba shi are ne mun sani, amma Allah ya ba shi zalaƙa, ya ba shi fahimta.
Da ya tashi zuwa, jirgin ruwa ya bi, har captainin na ya ce, Al-Imam na ji an ce an zaɓe ka za ka je ku tattaunawa da Roma, sai ya ce, eh.
Sai ya ce, ainahin taurari sun ba ni labari wannan tafiyar taka akwai nasara.
Sai ya ce, hatta anta taqula hazal kana?
Kai ka ke wannan magana? Wa ya gaya maka taurari na da wani tasiri a rayuwa?
Kada ka sake wannan maganan, kai jahili ne?
Haka dai ilimi kenan. Yana sauka Rome, aka kai shi masauki, sai aka aiko mai sai wazirin sarki ya same shi ceto, muna maka warha ba da zuwa wannan yankin, ya kai ayuhal-qadi.
Sai dai ba zai yo ka zo ka ga sarki da irin wannan shigar taka.
Kun ji muhallishai ko?
La yumkinu laka an tuqabiral malika bihazzaz-zayyil islami, labudda an takhla'hu, litalbasa zayyana, hatta tuhafiza ala taqalidina wa marasimina.
Ka cire kayan nan, to shi ne kullin zancen.
Dole a sami irin wannan. Za ki zo ki ga daga cikin sarakunanmu, to akwai protocolat, ba za ki ga sarki da wannan shigan ba.
Jikinki a fili, ai ke ki ka zo nema ai. A beggar has no choice ka ce.
Mai roƙo, mabaraci, ka zo ka ce ko ku cin kawunai, aka ce ga, ka ce, ah, na bi son da farfeso, kar ka ci, a hana ka. Misali, ka zo kana ko kun ci ko kun yi, ba roƙo ka zo ba?
Sai ka ce ga abinci ka ce, ah, ba na son wannan, na bi son mai farfeso ne.
Shi ne ma na a beggar has no choice. Aikin zo neman bayani ne ƙasar Hausa tarihi kaza kaza, to ki kiyaye mutuncinmu.
Shi ne kawai hikimar wancan maganan da wannan.
Don ƙari samuku. Baqillani ya ce, ni kuma ba zan cire ba, da wannan shigar ta alƙabin musulmi zan je in ga sarkinku, in ya ga dama ya gan, in bai ga dama ba, ku ce ga wasu ƙana koma.
Ke ma ki yi haka ba. Ba za ki ga sarki ba, sai da tsarin shiganmu, saboda ba ta shi muke ba, al'umma ce gaba da ake kallonta, a ƙara mutuncin.
Cibiyar Hausa ce Daura. Mamlaka ce da aka sani.
Ah, ai, sarauniya Daura ma, wannan ta zo mu ji ta ne ta zo mun ji da ta wuce.
Rijiyar Kusugu, a ko wani ainahin maciji, sunan shi sarki, tun muna ƴan firamare mun ji wannan labari.
Ai kamar Robin Hood ne ai a cikin tarihin ɓarayin duniya.
Ai kusan Robin Hood. Irin su Shanfara ne, misali.
To a nan nake cewa aka gaya ma shi sarki Caesar ce ta ku ƙyale shi.
Ka gaya sai maka in shi mutunci. Ya je da shi gashi irin ta al-qadi.
To shi ne aka je aka zauna. Sai shi sarkin ya fahimci, tun da dai mutumin nan bai dama ya canza rigar sai dace da mu ba, to lallai ba zai faɗa ya min sujuda ba.
Don ba za ka je ka ga ainahin sarkin ba sai ka faɗa ya yi riga.
To sai ya yi dabara.
End of transcript · 1,071 words
TranslateMom transcribes and translates videos from X, TikTok, YouTube and Instagram. Paste a link and you get a page like this one, in your language.