0:00

Ko da ciyawa ko da bala'i ka ceo a akwatinka.

0:06

Ko da ciyawa ko da bala'i ka ceo mana a akwatinka shi ne girman ka a gurin.

0:12

Saboda haka ba wai ka zo ka sa mana babban riga ba, ni ma takawa sanda zan yi a don ba sai dai ni.

0:20

Magan ka zo ka ce mana wai polling unit kaza an yi dandazo, kana ne, kai ma ka yi dandazo a gurin.

0:29

Ka fito da tururuwai, ka hau kan akwatinanka da polling unit ɗinka ko ta ware ko ta warware.

0:37

Ba wanda za mu ɗaga wa ƙafa, kuna faɗa mutane suna ganin ka kamar wasa ne.

0:43

Babu wanda za mu ji kunya, mutane kuna ganin kamar wasa ne.

0:48

Akan abin gida-gida duk shidin ka duk girman ka akan jam'iyyar APC, Allah ya ce mun za ka ce maka an ci.

0:55

Za mu zaɓi jam'iyyar APC tun daga sama har ƙasa, tun daga ƙasa har sama.

1:02

Kinun, kinun, kinun. Nigeria! Kinun, kinun, kinun. Nigeria!

1:07

Tinubu. Aliya!

End of transcript · 167 words

iPhone app Translate videos on your iPhone Paste a TikTok, Instagram or X link, add subtitles in your language and save the video to Photos.

Made with TranslateMom

TranslateMom transcribes and translates videos from X, TikTok, YouTube and Instagram. Paste a link and you get a page like this one, in your language.

Transcribed with TranslateMom. Paste any video link to get subtitles and a transcript in your language.

© 2026 TranslateMom · AI video translation and subtitles Transcripts Sources Pricing Legal